Saturday, March 28
Shadow
Kalli Bidiyon: Uban mu daya da Nazir Ahmad Sarkin Waka, Amma bai taba min Kyauta ba>>Inji Ibrahim Sinana

Kalli Bidiyon: Uban mu daya da Nazir Ahmad Sarkin Waka, Amma bai taba min Kyauta ba>>Inji Ibrahim Sinana

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Sinana ya bayyana cewa, Ubansu daya da Nazir Ahmad Sarkin Waka amma bai taba masa kyauta ba. Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da yake godewa Ali Nuhu bisa kyautar da ya masa da kuma kiran sunayen masu kudi a Kannywood wanda basa kyauta. https://www.tiktok.com/@ibrahimsinana5/video/7616759585499581714?_r=1&_t=ZS-94hnNVB8l6H
Kalli Bidiyon: Yanda Saurayina(Sugar Daddy) Tsoho me furfura ya riga min abinda bai dace ba a motarsa>>Wannan Budurwar ta bayar da labari

Kalli Bidiyon: Yanda Saurayina(Sugar Daddy) Tsoho me furfura ya riga min abinda bai dace ba a motarsa>>Wannan Budurwar ta bayar da labari

Duk Labarai
Wannan budurwar ta fito ta bayar da labarin yanda wani Tsoho me furfura wanda ta kira da Sugar Daddy ya rika yin abinda bai dace da ita ba a cikin motarsa. Tace tana wajan kitso ya kirata, sai yace zai je wajan kitson, sai tace masa ta amince da ya je ya biya kudin kitson. tace ya dauketa a mota suka tafi. Tace sai ya rika Tqbq mata jiki. Ga cikakken labarin nata a kasa https://www.tiktok.com/@shatuwaaah/video/7617249924673064213?_r=1&_t=ZS-94hlFD6KTkO
Kalli Bidiyon: Yanda Abale da Garzali Miko suka hadu suna tambayar wanene sarkin shinkafa a tsakaninsu?

Kalli Bidiyon: Yanda Abale da Garzali Miko suka hadu suna tambayar wanene sarkin shinkafa a tsakaninsu?

Duk Labarai
Wannan Bidiyon na Garzali Miko da abokin aikinsa, Abale inda suka hadu suke raha akan wanene Sarkin Shinkafa ya dauki hankula. A Bidiyon, An ga suna tsokanar juna inda Abale yace shine Sarkin Shinkafa, yayin da ya zargi Garzali Miko da cewa shi yana so a bashi sarautar ne amma bai samu ba. https://www.tiktok.com/@nazir_danhajiya/video/7617221149524593927?_r=1&_t=ZS-94hjwlLURCy
Kalli Bidiyon: Kirista yace Addinin Musulunci shine gaskiya bayan ganin Bidiyon Asake a kasar Saudiyya ya je aikin Umrah

Kalli Bidiyon: Kirista yace Addinin Musulunci shine gaskiya bayan ganin Bidiyon Asake a kasar Saudiyya ya je aikin Umrah

Duk Labarai
Wannan wani Kirista ne da ya fito ya bayyana cewa, ganin Asake a aikin Umrah yasa yace addinin Musulunci shine addinin gaskiya. Ya bayyana cewa duk abinda Asake ke bema ya samu amma gashi a Makkah yana son taba Ka'aba. Yace shima zai je Saudiyya dan ya taba Ka'aba, dan bukatunsa su biya. https://www.tiktok.com/@bigsmartoche/video/7617256072721616148?_r=1&_t=ZS-94hhWeTfJiK
Bayan da suka ta yi yawa a kafafen sada zumunta, Gwamnatin jihar Kebbi ta mayar da malamin makaranta da aka dakatar aiki saboda yace bai gode da Tallafin abincin da aka bashi ba

Bayan da suka ta yi yawa a kafafen sada zumunta, Gwamnatin jihar Kebbi ta mayar da malamin makaranta da aka dakatar aiki saboda yace bai gode da Tallafin abincin da aka bashi ba

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Kebbi na cewa, Gwamnatin jihar ta mayar da malamin Makaranta, Abduljalal Usman bakin aikinsa bayan da suka ta yi yawa a kafafen sadarwa. Da farko dai an dakatar da Abduljalal Usman ne na tsawon watanni 3 babu Albashi bayan da ya fito yayi korafin cewa bai gode da tallafin abinci sa'i daya na Shinkafa da Masara ba da aka bashi. Bidiyon nasa ya watsu a kafafen sada zumunta sosai. Hakan yasa aka dakatar dashi. Saidai bayan hakan an yi Allah wadai da lamarin, abinda yasa aka mayar dashi bakin aikinsa kenan inda hukumar tace za'a ci gaba da bincike kan abinda ya aikata. Shahararren dan kasuwa na jihar kaduna, Mahdi Shehu ya aikawa Abduljalal Usman tallafin Naira 120,000 sannan ya ce masa idan dai wannan lamari yasa aka koreshi daga aiki, yayi masa alkawar...
Kalli Bidiyon: Kasar Saudiyya ta gayyaci tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad zuwa sakawa Ka’aba Turare

Kalli Bidiyon: Kasar Saudiyya ta gayyaci tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad zuwa sakawa Ka’aba Turare

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Saudiyya ta gayyaci tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad zuwa sakawa dakin Ka'aba Turare. Malam Bashir Ahmad da kansa ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ta shafinsa na sada zumunta inda ya bayyana cewa wannan ba karamin karramawa bace a gareshi. https://twitter.com/i/status/2032832756166635587 Tsohon Ministan sadarwa, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya taya Malam Bashir Murna inda yace yana fatan Allah ya karbi wannan abu a matsayin Ibada ya bashi lada. https://twitter.com/i/status/2032915410522136738