World Cup: Kalli Bidiyon yanda kazamin fada ya barke a tsakanin magoya bayan Faransa da Senegal
Bayan wasan kwallon kafa na World Cup tsakanin Faransa da Senegal, Kazamin fada ya barke tsakanin magoya bayan su.
A wasan dai an tashi da sakamakon 3-1 Faransa ta yi nasara.
Saidai bayan fitowa daga filin wasan, an ga magoya bayan kungiyar suna ta dambe.
https://twitter.com/i/status/2067121986220741094








