Kalli Bidiyon: Yanda a jihar Kogi mutane masu son banza da suka tafka asara a wani kamfanin zuba kudinka kasha mamaki
Mutane a jihar Kogi ma sun yi dafifi a kofar wani kamfanin zuba kudinka kasha mamaki da suka tafka asara.
An ji wani yana cewa Ya zuba sama da Naira dubu dari biyu.
A karshe dai suma sun dakawa ofishin wawa inda suka kwashi ganima.
https://twitter.com/NigeriaStories/status/2096182693092290826








