Saturday, September 19
Shadow
Bature ya yaudareshi da cewa zai samar masa Visar Amurka

Bature ya yaudareshi da cewa zai samar masa Visar Amurka

Duk Labarai
Wani dan kasar Amurka dan Luwqdy ya zo yace yana sona kuma idan na yadda muka yi zai samarmin takardun zama dan Amurka. Dana yadda muka yi, sai yace yanzu kuma abinda yake so shine in wallafa abinda muka yi da soyayyar da muke a kafafen sada zumunta Sai nace masa hakan ba zai yiyu ba, saidai idan na koma zama a kasar Amirkar zan iya wallafawa. Sai ya dauke ni muka je Seychelles acan ne yace to tunda yanzu ba'a Najeriya nake ba in wallafa hotuna da Bidiyo soyayyar mu a kafafen sada zumuntana. Sai na wallafa, tun daga nan ban kara ganinsa ba ya tsere ya barni. Dan Allah a taimakamin ina rokon hukumomi a Amurka su nemoshi ya cika alkawuran da ya daukar min sannan 'yan Najeriya ma ina neman taimakonku, yanzu dangina duk sun san ni abinda nake Yace yanzu gashi a kasar da ba ka...
Da gangan El-Rufai ya rika shirya yanda aka rika Shyekye mutanen kudancin Kaduna>>Inji Ministan tsaro, Christopher Musa

Da gangan El-Rufai ya rika shirya yanda aka rika Shyekye mutanen kudancin Kaduna>>Inji Ministan tsaro, Christopher Musa

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da gangan ya rika shirya yanda za'a Shyekye mutanen kudancin Kaduna Kuma har alfahari yake da hakan. Shiyasa har yanzu bamu manta dashi ba zafin abinda ya mana har yanzu yana damunmu a zuciya. Sannan ya kawo rarrabuwar kawuna, 'yan Kudancin Kaduna dake zaune a Arewacin Jihar yasa dole suka rika komawa Kudanci. El-Rufai ya gasamu Amma cikin shekara daya da zuwa Gwamna Uba sani ya kawo mana sauki Inji Ministan Tsaro, Christopher Musa https://twitter.com/_hafsat_paki/status/2095627878503272790
Ya daga motarsa zai sayar ya biya kudin haya, Matarsa ta sayi motar

Ya daga motarsa zai sayar ya biya kudin haya, Matarsa ta sayi motar

Duk Labarai
Wannan wani magidanci ne da ya daga motarsa zai sayar ya biya kudin haya. Saidai abin mamaki shine, ashe matarsa cw ta sayi motar ta kai gidan 'yan uwanta a ajiye mata. Da ya gano shine anan ya titsiyeta yace komai da ya samo akanta da 'ya'yansu yake karewa me yasa zata mai haka? Shine tace masa ya zama ragon maza ne yanzu, kuma a baya da yake da kudi ai matan banza ya rika kashewa bai adana ba. https://twitter.com/CrownprinceCom2/status/2095559444767596676
Yanda Shaikh Gumi ya dauke min matata ya rabani da ita tsawon watanni 11

Yanda Shaikh Gumi ya dauke min matata ya rabani da ita tsawon watanni 11

Duk Labarai
‎ BABBAR MAGANA: "Na auro matata daga ƙasar Morocco amma Shaik Ahmed Gumi ya zalunce ni ya ƙwace mun ita, yau tsawon wata 11 kenan tana hannunsa. Ina neman shugaban ƙasa da gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani da hukumomin tsaro su shiga maganar shari'a ta yi aikinta" In ji wannan mutumin mai suna Nasir Musa Idris. Yace Sheikh Gumi ya rika kokarin yi masa wayau yana cewa wai matar tasa yarinyace ya saketa duk da cewa ta haura shekaru 20. Ya kara da cewa Sheikh Gumi bai taba sanin matarsa ba kuma baida alaka da ita ko ta kusa ko ta nesa, yace sun je sayen maganine a wani kemis suka hadu. A cewarsa daga nan Sheikh Gumi ya ke ta kokarin ganin sai ya saki matar tasa yace har kotu ya kai maganar Ko yaya kuke ganin wannan zargi nasa? https://twitter.com/KafinHausaa/status/209...
Komawar Dan Sheikh Nura Khalid Kirista ba abin mamaki bane dan dama shi yabon Kiristoci yake>>Inji Sheikh Musa Asadussunnah

Komawar Dan Sheikh Nura Khalid Kirista ba abin mamaki bane dan dama shi yabon Kiristoci yake>>Inji Sheikh Musa Asadussunnah

Duk Labarai
Idan da gaskene fahimtar da dan Sheikh Nura Khalid me suna Ibrahim da ya bar Musulunci yawa Hadisin da yasashi ya bar Musulunci, to ya kamata ya ja hankalin Mahaifinsa shima ya zama Kirista. Amma idan fahimtarsa kuskurece akan Hadisin da yasa yayi ridda to muna fatan Sheikh Nura Khalid ya fahimtar dashi ya dawo dashi kan hanya. Sannan babu Adalci a rika cewa jarrabawa ce akan Nura Khalid a rika hadashi da Jarabawar ridda da dan Sheikh Jafar Mahmud Adam Yayi Sheikh Jafar baya goyon bayan Kiristoci sannan Tauhidi yake karantarwa sannan idan aka duba sauran 'ya'yansa za'a ga yayi kokari wajan Tarbiyya dan haka riddar da dansa yayi Jarabawacw irin ta Annabi Nuhu(AS) Amma shi Sheikh Nura Khalid Digital Imam nashi ba kaddara bane saboda yana goyon bayan Kiristoci ne. Amma duk da h...