Saturday, September 19
Shadow
Kalli Bidiyon: Wata ‘yar Najeriya dake aikatau a kasar Egypt da me gidanta ya bata kudin Boge

Kalli Bidiyon: Wata ‘yar Najeriya dake aikatau a kasar Egypt da me gidanta ya bata kudin Boge

Duk Labarai
Wata 'yar Najeriya dake aikatau a kasar Egypt me gidan da takewa aiki ya bata kudin sallama na Boge. Ta gayawa me gidan cewa zata ajiye aiki. Shine ya dauketa a mota ya kaita wani gari da bata sani ba sannan ya ajiyeta a karkashin gada, ya bata kudin sallama. Saidai ko da ta bude kudin sai taga ashe a tsakiyar kudin takarda ce. https://twitter.com/HeDontMakeNoise/status/2095059611493552296
Kalli Bidiyon: Yanda mutane suka rika cewa sai Atiku a wajan Taron jam’iyyar APC a jihar Zamfara

Kalli Bidiyon: Yanda mutane suka rika cewa sai Atiku a wajan Taron jam’iyyar APC a jihar Zamfara

Duk Labarai
An yi taro dan taya tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari murnar bashi shugabancin yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na 2027 A wajan Taron manyan 'yan siyasar sun rika fadar Najeriya amma wanda suka taru a wajan na cewa sai Tinubu. Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta. https://twitter.com/Engr_imran_mk/status/2095194182801338379
Kalli Bidiyon: Matashiya data saki Bidiyon Update na kasan na Morocco tace dan Allah a yi hakuri kuma duk me update din nata ya goge

Kalli Bidiyon: Matashiya data saki Bidiyon Update na kasan na Morocco tace dan Allah a yi hakuri kuma duk me update din nata ya goge

Duk Labarai
Matashiya da suka yi wani Bidiyon da bai dace ba inda take fadar kalamar Kasan na Morocco tace ta yi nadama. Tace bata san Bidiyon nata zai watsu a kafafen sada zumunta ba inda tace tana rokon dan Allah duk masu Bidiyon su goge kuma ba zata sake ba. https://www.tiktok.com/@hypemanblogger/video/7680632810239036690?_r=1&_t=ZS-99P1H4nWf0T https://www.tiktok.com/@northerntrending/video/7680662396205059345?_r=1&_t=ZS-99P1kKaKI2j
Kalli Bidiyon: Yanda dan takarar Gwamna na jam’iyyar APC a jihar Oyo, Sharafadeen Alli ya ajiye wani akan cinyarsa yana shafashi

Kalli Bidiyon: Yanda dan takarar Gwamna na jam’iyyar APC a jihar Oyo, Sharafadeen Alli ya ajiye wani akan cinyarsa yana shafashi

Duk Labarai
Dan takarar Gwamnan jihar Oyo na jam'iyyar APC, Sharafadeen Alli ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganshi da wani zaune akan cinyarsa. Hakana an ganshi yana shafa cinyar mutumin dake zaune akan cinyarsa wanda aka ce dan jaridane. Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta tafka Muhawara. https://twitter.com/NigeriaStories/status/2095163740219998440