Wednesday, February 25
Shadow
Da Duminsa:Kalli Bidiyon yanda wani dake tsaye a bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ya ke jiki ya Fhadi

Da Duminsa:Kalli Bidiyon yanda wani dake tsaye a bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ya ke jiki ya Fhadi

Duk Labarai
Wani mutum dake tsaye a bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yanke jiki ya fadi yayin da ake ganawa da manema labarai. An ga wasu na gaggawar kaiwa mutumin agaji. https://twitter.com/Phil_Lewis_/status/1986497371560095923?t=hn9SAh0hfs2DJ4vmwC1xAg&s=19 Bayan faruwar lamarin, an kori 'yan jarida daga dakin taron. Wasu 'yan Najeriya dai sun rika fadar cewa addu'arsu ce ta fara aiki.
Anfi Shekye Musulmai a Najeriya fiye da Kirista>>Inji Dan gidan Mawaki Fela Kuti watau Seun Kuti

Anfi Shekye Musulmai a Najeriya fiye da Kirista>>Inji Dan gidan Mawaki Fela Kuti watau Seun Kuti

Duk Labarai
Dan gidan Marigayi shahararren mawakin Najeriya, Fela Kuti Watau Seun Kuti ya bayyana cewa an fi kashye Musulmai a Najeriya fiye da Kirista. Ya bayyana hakane a matsayin martani ga cece-kucen dake faruwa a Najeriya bayan da kasar Amurka tace ta samu bayanai da suka tabbatar mata cewa ana yiwa Kiristoci Kyisan Kare Dangi a Najeriya. A Bidiyon Seun da ya watsu sosai yace wannan ikirari ba gaskiya bane. https://www.tiktok.com/@onejoblessboy/video/7569523245678972168?_t=ZS-91AwQpM2vNg&_r=1
Kalli Bidiyon yanda wani ya kutsa kai tsakanin jami’an tsaro ya kama Nownuwwan shugabar kasar Mexico a wajan taro

Kalli Bidiyon yanda wani ya kutsa kai tsakanin jami’an tsaro ya kama Nownuwwan shugabar kasar Mexico a wajan taro

Duk Labarai
Wani mutum ya kutsa tsakanin jami'an tsaro ya kama Nonuwan shugabar kasar Mexico, Claudia Sheinbaum a wajan wani taro ranar Talata. Sannan yayi yunkurin sumbatarta amma jami'an tsaro suka kai kansa suka hanashi. https://www.tiktok.com/@lacentral.mx/video/7568988843110681863?_t=ZS-91AutRBaYV7&_r=1 An dai kamashi sannan shugabar kasar tace zata tabbatar ta nemi hakkinta kan cin zarafin da ya mata. Tace zata nemi hakkin nata ne musamman saboda ya zama izina ga sauran masu yunkurin cin zarafin mata.
Sanata Godswill Akpabio ya gargadi Minista da cewa ya rufawa kansa Asiri kada yayi magana akan Trump

Sanata Godswill Akpabio ya gargadi Minista da cewa ya rufawa kansa Asiri kada yayi magana akan Trump

Duk Labarai
Kakakin majalisar Dattijai Sanata Godswill Akpabio ya gargadi Kingsley Udeh (SAN) da cewa, kada ya sake ya amsa tambaya akan shugaban kasar Amirkaz Donald Trump. Ya bayyana masa hakane ranar Alhamis yayin tantance shi dan bashi ministan kimiyya da Fasaha. Bayan da Kingsley Udeh (SAN) ya gabatar da kansa a gaban majalisar, Sanata Godswill Akpabio ya bayar da damar a masa tambayoyi amma ya gargadeshi da cewa, kada ya amsa tambaya akan shugaban kasar Amirka, Donald Trump. A karshe dai majalisar ta amince da nadin Kingsley a matsayin Ministan. Shidai Godswill Akpabio a baya yace bai isa ya baiwa Trump amsa ba sai abinda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yace. trump dai na barazanar kawo Khari Najeriya.