Friday, February 27
Shadow
Kalli Bidiyon: Mata da Miji na shan ruwan Allah wadai saboda yanda mijin yayiwa matarsa Bidiyo yana tambayarta ko ta taba aikata Alfasha da wani kamin ya aureta?

Kalli Bidiyon: Mata da Miji na shan ruwan Allah wadai saboda yanda mijin yayiwa matarsa Bidiyo yana tambayarta ko ta taba aikata Alfasha da wani kamin ya aureta?

Duk Labarai
Wasu mata da miji dake Tiktok sun jawo cece-kuce bayan da suka yi Bidiyo inda aka ji mijin na tambayar matar ko ta taba sanin Namiji kamin ya aureta? Ta dai gaya masa cewa bata taba sanin namiji ba kamin ya aureta. Saidai da yawa sun rika fadar cewa irin wannan Bidiyon tsakanin Ma'urata bai dace ba. kalli Bidiyon anan
Kalli Bidiyon Neman Shawara: Na gano Malamin Budurwar da zan aura na jami’a yana aikata Alfasha da ita, Me ya kamata in yi? Inji Matashi daga jihar Bauchi

Kalli Bidiyon Neman Shawara: Na gano Malamin Budurwar da zan aura na jami’a yana aikata Alfasha da ita, Me ya kamata in yi? Inji Matashi daga jihar Bauchi

Duk Labarai
Wani matashi daga jihar Bauchi ya aikawa Bulama Bukarti tambaya da neman shawara kan abinda ya kamata yayi bayan da ya gano cewa, Budurwar da zai aura malaminta na jami'a yana aikata Alfasha da ita. Bulama ya bayyana hakane a Tiktoklive da yake yi da sauran wasu masu sharhi. Yace a dokar Najeriya babu Soyayya takanin malami da dalibarsa. https://www.tiktok.com/@bapson25/video/7563374577305324821?_t=ZS-90nGuU2cbHk&_r=1
Ya cika Alkawarin da yayi na aske gashin kansa idan Manchester United ta ci Liverpool

Ya cika Alkawarin da yayi na aske gashin kansa idan Manchester United ta ci Liverpool

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan wani matashi ne me son kallon Kwallon kafa inda a satin da ya gabata ya sha alwashin cewa, zai aske gashin kansa idan Manchester United ta ci Liverpool. Kuma hakan ya faru, kuma ya cika Alkawarin da ya dauka. https://www.tiktok.com/@nullandvoid35/video/7563018916881026326?_t=ZS-90nGHkk7YQL&_r=1
Hukumar EFCC ta kwato jimullar Kudade Naira Biliyan ₦566bn, da Dala Miliyan $411m, da kadarori 1,502 a cikin shekaru biyu

Hukumar EFCC ta kwato jimullar Kudade Naira Biliyan ₦566bn, da Dala Miliyan $411m, da kadarori 1,502 a cikin shekaru biyu

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta kwato kudade akalla Naira Biliyan ₦566bn, da Dala Miliyan $411m, da kadarori guda 1,502. An samu wadannan nasarorin ne a karkashin shugabancin sabon shugaban hukumar Mr. Ola Olukoyede bayan da ya shafe shekaru 2 yana shugabanci. Rahotanni sun bayyana cewa, ya fadi hakane ga manema labarai a Abuja ranar Alhamis a yayin da yake bayar da bayanai kan yanda ya gudanar da ayyukansa a shekaru 2 da suka gabata. Shugaban EFCC din yace kuma sun sallami ma'aikata guda 55 da aka samu da laifin take doka.
Kalli Bidiyo: Yanda Gwamna Abba Kabir Yusuf yayi rarrafe yabi ta kasan wata gada da ake ginawa ya dauki hankula

Kalli Bidiyo: Yanda Gwamna Abba Kabir Yusuf yayi rarrafe yabi ta kasan wata gada da ake ginawa ya dauki hankula

Duk Labarai
An hangi Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yana rarrafe inda ya bi ta kasan wata gada da ake ginawa ya wuce a unguwar Lamido Crescent. Bidiyon ya yadu sosai a kafafen sada zumunta inda da dama suka yaba masa da cewa, bashi da girman kai. https://www.tiktok.com/@sardauna_shoot.ng/video/7564104787789188372?_t=ZS-90n751lp3fV&_r=1
Kalli Bidiyo Da Duminsa: Tsorone yasa na ce zan auri ‘YarGuda, Na fasa, abokaina sun fara min dariya>>Inji Maiwushirya

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Tsorone yasa na ce zan auri ‘YarGuda, Na fasa, abokaina sun fara min dariya>>Inji Maiwushirya

Duk Labarai
Rahotanni da shafin Hutudole ke samu na cewa, Shahararren dan Tiktok, Idris Maiwushirya ya bayyana cewa ya fasa auren 'YarGuda. Ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok wanda bayan kusan awa daya ya goge. A cikin Bidiyon da wakilin hutudole ya kalla, Idris Maiwushirya yace tsoro ne yasa yace zai auri 'YarGuda. Yace ita kanta bata son auren inda yace ya yanke wannan shawara ne ba tare da sanin lauyoyinsa ba hakanan Abokai sun fara yi masa dariya. Duk da cewa Maiwushirya ya goge wannan Bidiyon cikin sauri daga shafinsa, Kafar Hutudole ta samu Bidiyon,kuma muna kan Editin dinsa da mun kammala zamu dora muku shi a kasa ku ji ku gani da idanuwa da kunnuwanku abinda Maiwushirya yace. Mun kammala Editing Video din. Danna nan dan Kalli Bidiyon A ciki...
Hukumar ‘Yansanda ta sanar da dalilin da yasa ta kama Omoyele Sowore

Hukumar ‘Yansanda ta sanar da dalilin da yasa ta kama Omoyele Sowore

Duk Labarai
Hukumar 'yansandan Najeriya ta sanar da dalilin kama dan fafutuka kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore. Kakakin 'yansandan Najeriya, Benjamin Hundeyin ya bayyana cewa an kamashi ne saboda saba umarnin kotu na zuwa zanga-zanga guraren da kotun ta haramta yin hakan. Ya bayyana cewa, wadanda aka kama saboda zanga-zangar neman a saki Nnamdi Kanu din yanzu jimulla su 14 ne. Yace wadanda suka kama bayan da Sowore ya tsere sun bayyana cewa shine ya jagorancesu zuwa yin zanga-zangar. Yace dan haka rashin kama Sowore zai zama kamar ba'a yi adalci ba kenan. Ya kara da cewa ba zai wuce awanni 24 a wajansu ba, zasu gurfanar dashi a gaban kotu dan a yanke masa hukunci, kamar sauran.