Kalli Hoto: Baturiya na sayar da Awara a Najeriya, da yawa dai sun ce basu yadda da ita ba, ‘Yar Leken Asiri ce
Wannan wata Baturiya ce dake sayar da Awara.
Wani ne da ya sayi awarar a hannunta ya dauke ta hoto yake yadawa a kafafen sada zumunta.
Wasu dai sun ce basu yadda da ita ba 'yar Leken Asiri ce.
https://twitter.com/Asound_Limwa/status/1980216952628138209?t=OyNmdqvLVgV_nYlHUCA9Rw&s=19








