Alamomin cikakkiyar budurwa
A jiki ana gane alamomin cikakkiyar budurwa kamar haka:
Nonuwanta zasu ciko
Wata Kugunta zai kara girma
Gashin gaba
Gashin hamata
Fuskarta zata rika sheki
Muryarta zata kara zama siririya
A halayya ana gane alamomin cikakkiyar budurwa kamar haka:
Zata rage yawan magana
Zata rika kula da kanta fiye da da
Wata zata rika kebancewa ita kadai
Zata san darajar kanta
Zata so yin saurayi.
Wadannan sune alamun cikakkiyar budurwa wanda ba lallai a samesu wajan yarinya ko kwaila ba.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole