Amfanin tafarnuwa ga azzakari dan jin dadin jima’i
Amfanin tafarnuwa ga azzakari:
Ga maza masu fama da matsalar rashin karfin mazakuta, Tafarnuwa na taimakawa wajan magance wannan matsala.
Hanya ta farko da ake amfani da tafarnuwa wajan magamce matsalar rashin karfin mazakuta ko kuma kara karfin jin dadin jima'ai shine a saka tafarnuwar a cikin abinci ko kuma a shayi a sha.
Hakanan idan ana fama da matsalar rashin karfin mazakuta, ana iya cin tafarnuwa 3 kullun.
Aci har zuwa tsawon wata 3 dan samun sakamako me kyau.
Ana kuma hada tafarnuwa da Zuma ko Madara:
Hakanan namiji me neman karin karfin mazakuta, yana iya yin hadin tafarnuwa da madara ko kuma zuma dan samun karfin gaba.
Zaka samu Tafarnuwa kamar balli biyu ka murzata sai ka hada da zuma ko madara kasha.
A sha wannan hadi da safe kamin fara cin abinci har na ...