Wannan wasu matasane dake neman Rodin da zasu sayar ta hanyar fasa gada.
An gansu suna ta daga duwatsu suna fasawa
https://twitter.com/i/status/2091266820497920118
Bayan fitar Bidiyon Update din Tauraruwar Tiktok ta jihar Yobe Shatu, Zarge-zarge nata yawo akan kafafen sada zumunta na cewa wai wanine daga hukumar Hisbah din ya fitar da update dinta
Shatu ta fitar da wani Rubutu inda tace bayan kamata an tursasa mata yin Bidiyo aka sa ta dora a shafinta sannan ta bayyana cewa, zata maka Hukumar Hisbah ta jihar a Kotu kan abinda ta kira take hakkin da suka mata.
Saidai wasu masu sharhi na zargin cewa wani ne daga cikin Hukumar ya fitar da wannan update din na shatu.
https://www.tiktok.com/@abu.nasirr/video/7676454315741056277?_r=1&_t=ZS-995XHqkzccG
Update din Tauraruwar Tiktok ta jihar Yobe, Shatu ya bayyana a kafafen sada zumunta inda wasu ke cewa ba guda daya bane sun kai 4.
Saidai Shatu ta fito ta zargi hukumar Hisbah ta jihar da ceaa sune suka fitar da update din nata bayan kamun da suka mata.
Saidai Mr_Unknown na Tiktok yace ba gaskiya bane wannan ikirari nata.
Yace yaga update din Shatu tun kamin Hisbah su kamata.
https://www.tiktok.com/@mr.unknownne/video/7676588929662897429?_r=1&_t=ZS-995V6sWN7Qa
Garzali Miko ya hadu da Tauraruwar 'yar rawa ta kudancin Najeriya data hau kan wakarsa.
An ganshi a wani Bidiyo shi da abokinsa KB International sun hadu da Speedy.
An ji ana gayawa Garzali Miko cewa, zasu hau Live shi da ita dan masoya su nuna musu irin soyayyar da sukw musu.
https://www.tiktok.com/@official_damcy1/video/7676634645621984532?_r=1&_t=ZS-995TWVkM4Tk
Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati ta Yau Juma'a 21 ga watan Augusta na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,349.06 akan kowace dala.
A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal farashin ya kamane akan 1,405 Akan kowace dala.
Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe tawa Jamilu Gwamna Waka.
Momi Gombe ta wallafa wakar a shafinta na sada zumunta saidai ta kulle comment.
An ji tana yabon Jamilu Gwamna amma bata soki kowa ba.
https://www.tiktok.com/@momee_gombe_real/video/7676232936990969109?_r=1&_t=ZS-993vDzQsbgt
An ga Tauraron Tiktok Maiwushirya tare da wani a kan Gado suna lullube da bargo.
Ya wallafa Bidiyon ne a shafinsa na sada zumunta wanda ya jawo cece-kuce.
Da yawa dai sun rika tambayar me suke yi haka?
https://www.tiktok.com/@maiwushiryabackup/video/7675882156073225493?_r=1&_t=ZS-993toNfREGO
Tauraruwar Tiktok ta jihar Yobe Shatou wadda a baya ta fito ta soki Hukumar Hisbah ta jihar kan wani kame da suka yi.
Wanda hakan yasa aka ga wani Bidiyon ta data wallafa a shafinta take cewa sukar datawa Hisbah ta yi kuskure kuma ta basu hakuri sannan tace tana yiwa matasa hudubar kada su dauki irin halinta.
Saidai a yanzu tace wancan Bidiyon ba bisa son ranta ta yi ba.
Inda tace ta ma kai Hukumar Hisbah ta jihar Yobe kara wajan hukuma dan a bi mata hakkinta.
A wani Labari me kama da wannan Kuma, yamadidi na ta yawo a kafafen sada zumunta cewa Update din Shatu ya fita inda ake yada wani Hotonta me kama da ba kaya a jikinta.
An ga wani Bidiyon Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana'a ya na koka rin yin Turanci amma yana ta kwaba.
Yana kokarin yin turancinne dan yabo ga Rarara.
https://www.tiktok.com/@kb_international/video/7675776893534129415?_r=1&_t=ZS-992uVxcSZZk
Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Alhamis, 20 ga watan Augusta ya kamane akan Naira ₦1,344.45 duk wata.
A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal farashin dalar ya kamane akan Naira ₦1,404 akan kowace dala