Kalli Bidiyo: Na yi kuskure dana ce Kuskurene Halittar Talauci>>Inji Gfresh Al-amin
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya fito ya bayyana cewa, yayi kuskure a kalaman da yayi cewa halittar Talauci kuskurene.
Ya bayyana cewa, yana so ya cene an kirkirarwa Najeriya Talauci da gangan.
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7567900923209583880?_t=ZS-913iASUAwlt&_r=1
Gfresh a baya yayi Bidiyon inda ya fadi cewa halittar Talauci kuskurene a yayin da yake magana akan fadan Baana da A'ishatulhumaira.








