Kalli Bidiyo: Laifin Shuwagabanni ne ja jefamu matsalar tsaro>>Sheikh Musa Asadussunnah
Malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa, sakaci da kuma laifin shuwagabanni ne ya jefa Najeriya musamman yankin Arewa matsalar tsaro.
Malamin ya bayyana hakane a wajan wa'azinsa.
Malam dai na bayyana muhimmancin yin Sulhu.
https://www.tiktok.com/@abubakaradamou0/video/7544857742671236408?_t=ZS-8zT2sul6CRN&_r=1








