Monday, December 22
Shadow
Da Duminsa: Makiya na shirin kifar da Gwamnatina>>Shugaba Tinubu

Da Duminsa: Makiya na shirin kifar da Gwamnatina>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya koka da cewa, makiya nason kifar da Gwamnatinsa. Shugaban ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Bayo Onanuga inda yace Dama tun kamin shugaban ya karbi Mulki, Sarki Sanusi II ya fada cewa Gyare-Gyaren Tinubu ba zasu zo da sauki ba. Onanuga yace amma duk da masaniyar wannan, Makiya na kokarin kifar da gwamnatin Tinubu wadda ke kokarin gyara kasarnan.
Babu Inda hadakar ‘yan Adawa ta su Atiku zata je>>Inji Umar Tanko Yakasai

Babu Inda hadakar ‘yan Adawa ta su Atiku zata je>>Inji Umar Tanko Yakasai

Duk Labarai
Shugaban wata kungiyar dakewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kamfe, TSG Dr. Umar Tanko Yakasai yace babu inda hadakar 'yan Adawa su Atiku zata je. Ya bayyana hakane a Abuja inda yace ba zasu yi nasara ba saboda membobin dake cikin jam'iyyar sun samu dama a baya amma basu gyara Najeriya ba. Yace 'yan Najeriya ba zasu amince da hadakar 'yan Adawar ba saboda sune suka yi wadaka da kudin gyaran wutar Lantarki da suka kai Dala Biliyan 16 da sauran wadaka da aka yi da kudin 'yan Najeriya. Yace shi kuma shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya zo ya gyara barnar da PDP ta yi ne.
‘Yan PDP din Gombe sun koma ADC inda suka nuna goyon baya ga Atiku

‘Yan PDP din Gombe sun koma ADC inda suka nuna goyon baya ga Atiku

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} 'Yan PDP na jihar Gombe sun koma jam'iyyar ADC. Hakanan sun bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar zasu zaba a zaben 2027 inda har suka kai masa ziyara. Atiku ya bayyana jin dadinsa da hakan inda yace zai yaki magudin zabe a shekarar 2027.
Da Duminsa: Gwamnati ta kayyade shekaru 16 a matsayin mafi karanci na shiga Jami’a

Da Duminsa: Gwamnati ta kayyade shekaru 16 a matsayin mafi karanci na shiga Jami’a

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamnatin tarayya tace shekaru 16 ne mafi karanci na shiga jami'a. Hakan ya fito ne daga bakin Ministan Ilimi, Tunji Alausa. Ya bayyana hakanne a Abuja wajan taron karawa juna sani na hukumar JAMB. A shekarar 2024 dai, Tsohon Ministan Ilimin, Tahir Muhammad ya saka shekaru 18 a matsayin shekaru mafi karanci na shiga jami'ar. Saidai bayan nada Tunji Alausa, ya canja zuwa shekaru 16.
Da Duminsa: Gwamnati ta fitar da jihohi 20 da za’a yi ambaliyar ruwa inda tace mutane su shirya, idan zai yiyu su canja wajan zama

Da Duminsa: Gwamnati ta fitar da jihohi 20 da za’a yi ambaliyar ruwa inda tace mutane su shirya, idan zai yiyu su canja wajan zama

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hukumar kula da sararin samaniya da yanayi ta kasa, The Nigerian Meteorological Agency ta yi gargadin cewa, Jihohi 20 na Najeriya na fuskantar Ambaliyar ruwa. Saidai hakan na zuwane bayan da ake sukar gwamnatocin jihohi saboda rashin sanin ya suka yi da kudin shirin ambaliyar ruwa Har Naira Biliyan 620 da aka basu. Rahoton yace duk da wadanan kudade jihohi da yawa basu shiryawa zuwan ambaliyar ruwan ba. Jihohin da ambaliyar ruwan zata fi kamari sune Sokoto, Kaduna, Zamfara, Yo...
Ji yanda aka kama wani na kusa sa Tinubu da safarar Qaya

Ji yanda aka kama wani na kusa sa Tinubu da safarar Qaya

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, an kama dan uwa a wajan Ayiri Emami wanda abokin shugaban kasa Bola Tinubu ne me suna Ajetsibo Emami sa safarar kwaya. Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA ce ta kamashi ta bakin kakakinta, Femi Babafemi inda tace an kamashi ne a Ikeja, Jihar Legas ranar 28 ga watan Yuni. Sanarwar tace, Kasurgumin me safarar Miyagun kwayoyi ne kuma an kamashine da wasu mutane 3 dake aiki dashi. Yace an kwacw muggan kwayoyi a hannunshi.
Kalli Bidiyon motar da tsohon shugaban kasa, Marigayi Janar Sani Abacha ya rika amfani da ita

Kalli Bidiyon motar da tsohon shugaban kasa, Marigayi Janar Sani Abacha ya rika amfani da ita

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan Bidiyon motar da tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Sai Abacha ya rika amfani da ita kenan. Motar dai kirar Mercedes-Benz S-Class ce kuma rahotanni sun ce an sayar da ita bayan rasuwarsa. Shekaru 27 kenan da rasuwar tsohon shugban kasar. Motar dai musamman aka yi ta dan Tsohon shugaban kasar, Janar Sani Abacha. https://www.youtube.com/watch?v=Nvn97eBTLQk?si=AqJzXyYcNRM9PGWP Kalli Bidiyon anan
Bani ba ku, bazan koma jam’iyyarku ta ADC ba>>Gwamnan Zamfara ya gayawa Su Atiku

Bani ba ku, bazan koma jam’iyyarku ta ADC ba>>Gwamnan Zamfara ya gayawa Su Atiku

Duk Labarai
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya nesanta kansa da maganar komawa jam'iyyar gamayyar 'yan Adawa na ADC. Shugaban jam'iyyar ADC na jihar Zamfara, Kabiru Garba ne yayi kira ga gwamnan da ya koma jam'iyyar ta ADC amma Gwamnan yace sam ba zai koma ba. Kabiru Garba a ranar Juma'a ne ya yin ganawa da manema labarai yacewa Gwamna Dauda Lawal Dare idan yana son sake cin zabe a shekarar 2027, to ya bar jam'iyyar PDP zuwa ADC. Gwamnan ta bakin me magana da yawunsa, Mustafa Kaura ya bayyana cewa, babu abinda jam'iyyar ke dashi da zata amfanar dashi. Dan haka zai ci gaba da zama a jam'iyyar sa ta PDP da kuma tabbatar da ci gabanta.
Kalli Bidiyon yanda matar Gfresh ke cewa, Zama da gara Asara ne, bayan fadansu akan Sadiya Haruna

Kalli Bidiyon yanda matar Gfresh ke cewa, Zama da gara Asara ne, bayan fadansu akan Sadiya Haruna

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An ga Bidiyon matar G-Fresh Al'amin 'Yar Yola tana wakar cewa, zama da gara Sara ne. Hakan ya biyo bayan wallafa Bidiyon Sadiya Haruna da GFresh yayi inda aka ganshi yana bata ruwan sha a baki. Lamarin ya jawo cece-kuce tsakaninsu inda aka ga Gfresh na cewa, zai ci mutuncin wasu mata dake zuga matarsa https://www.tiktok.com/@maryamayola/video/7512112276975979832?_t=ZM-8xqlOVqTRqA&_r=1 Da yawa dai sun ce Gfresh bai kyauta ba inda wasu kuma ke cewa itama matar bata kyau...