Kalli Bidiyo: A karshe dai Soja Boy ya sumbhaci Iftihal Madaki a sabuwar wakarsa
Tauraron me wakokin Batsa, Soja Boy ya sumbaci Iftihal Madaki a Bidiyon sabuwar wakarsa da suka yi.
An ga Soja Boy da Iftihal suna rike da juna ina ya kai baki ya sumbace ta a kunci.
Lamarin ya jawo cece-kuce.
https://www.tiktok.com/@officialsojaboyy/video/7559640781468732679?_t=ZS-90RdHONZ07t&_r=1








