Sunday, December 21
Shadow
Kalli Bidiyon Da Duminsa:Yanda Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta kùnyàtà gwamnan jihar Osun yayin da yake tsaka da jawabi tace ta bashi minti 5 ya gama jawabin da yake ya wuce ya ishesu

Kalli Bidiyon Da Duminsa:Yanda Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta kùnyàtà gwamnan jihar Osun yayin da yake tsaka da jawabi tace ta bashi minti 5 ya gama jawabin da yake ya wuce ya ishesu

Duk Labarai
Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta kunyata Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke yayin da yake jawabi a wajan taro. Ta taso ta sameshi tace ta gaggauta ya kammala jawabinsa ta bashi mintuna 5 ya ishesu da wake-wake. An ga ta gaya masa hakan cikin bacin rai tana nuna masa yatsa, kamar danta. Bidiyon dai ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa bai kamata tawa gwamna guda haka ba. https://twitter.com/thecableng/status/1998006035177406678?t=_0Vf3_gJVlfosVozjPLY6g&s=19
Abin Takaici ne Yàqìn Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Borno yafi Yàqìn Basasa na Najeriya dadewa>>Inji Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Abin Takaici ne Yàqìn Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Borno yafi Yàqìn Basasa na Najeriya dadewa>>Inji Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Duk Labarai
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana rashin jin dadinsa kan yanda yace yakin Bòkò Hàràm ya fi Yakin Basasar Najeriya dadewa. Yace yakin basasa ya dauki watanni 30 ana yinsa duk da sun yi tsammanin ba zai wuce watanni 6 ana yi ba, yace amma gashi yakin Bòkò Hàràm yanzu ya kai Najeriya Shekaru 15 ana yinsa. Yace ya je jihar Borno dan binciken dalilin Kafuwar Kungiyar inda yace ya samu cewa an so a yi sulhu dasu suka kiya amma daga baya suka yadda saidai sulhun ya ruguje bayan da gwamnati ta kasa ganawa da shuwagabanninsu.
Kalli Bidiyon: Tauraron Fina-finan Hausa, Shalele na shan Allah wadai saboda yanda aka ganshi da wata Budurwa kirjinta na tabashi manne a jikinta

Kalli Bidiyon: Tauraron Fina-finan Hausa, Shalele na shan Allah wadai saboda yanda aka ganshi da wata Budurwa kirjinta na tabashi manne a jikinta

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Shalele na shan suka da Allah wadai bayan da wani Bidiyonsa tare da wata da aka ganshi manne a jikinta korjinta na tabashi. Bidiyon dai wasu sun rika tsokanarsa wasu kuwa cewa suka yi bai kyauta ba. https://www.tiktok.com/@yardaraja0/video/7580545561699290375?_t=ZS-923FqC2nP0L&_r=1 Cikin wanda suka ce bai kyauta ba hadda abokin aikinsa, Garzali Miko wanda yace irin abinda Shalele ke yi ne ke jawo musu zagi. https://www.tiktok.com/@garzalimiko/video/7581140114294787348?_t=ZS-923GkPxA8Th&_r=1
Kalli Bidiyon yanda sojojin kasar Benin Republic suka yi yunkurin kàkkalàbò Jiragen sojojin saman Najeriya da suka shiga kasar dan hanasu yin Jhuyin mulki

Kalli Bidiyon yanda sojojin kasar Benin Republic suka yi yunkurin kàkkalàbò Jiragen sojojin saman Najeriya da suka shiga kasar dan hanasu yin Jhuyin mulki

Duk Labarai
Bidiyo ya bayyana yansa Jiragen yaki na Najeriya suka shiga kasar Benin Republic inda suka taimaka aka dakile yunkurin juyin mulki a kasar. Saidai Sojojin na kasar Benin Republic sun yi yinkirin kakkabo jiragen yakin Najeriya amma basu yi nasara ba. https://twitter.com/ZagazOlaMakama/status/1997925658689765818?t=Kvy0jTVe3y0KipsWgedHUw&s=19 https://twitter.com/BrantPhilip_/status/1997972722597429503?t=Q1T_cWjaaEG_9uKv0sSzdw&s=19
Bafulatani ya dauki hankula bayan da yayi korafin cin zalin da ‘yan Bijilante suka masa

Bafulatani ya dauki hankula bayan da yayi korafin cin zalin da ‘yan Bijilante suka masa

Duk Labarai
Wannan Bafulatanin ya dauki hankula bayan da ya bayyana irin cin zalin da 'yan Bijilante suka masa. Ya bayyana cewa ya siyo sabon mashin, shine 'yan Bijilante suka tareshi akan hanyar komawa gida suka ce sai ya basu dubu 10. Shi kuma yaki amincewa shine suka masa dukan kawo wuka suka kwace masa kudi dubu 40 da Power bank. Yace sai da aka kwantar dashi a asibiti. Ya bayyana hakan ne a shafinsa na Tiktok. https://www.tiktok.com/@auren.ja.ri/video/7580761116498758930?_t=ZS-923D5BZiVcm&_r=1
Bidiyon ya bayyana ana ta Allah wadai da wannan malamar da ta yiwa wannan dalibin nata me shekaru 16 fàdyè

Bidiyon ya bayyana ana ta Allah wadai da wannan malamar da ta yiwa wannan dalibin nata me shekaru 16 fàdyè

Duk Labarai
Anata Allah wadai da wata malamar makaranta me suna Zvikomborero Maria Makedenge me shekaru 33 bayan samunta da yiwa dalibinta me shekaru 16 fyade. Bidiyon yanda lamarin ya faru ya karade shafukan sada zumunta saidai saboda tsiraici da aka nuna a cikin Bidiyon hutudole ba zai iya kawo muku shi ba. Rahotanni dai sun ce an kama malamai kuma har an yanke mata hukuncin zaman gidan kaso. Lamarin ya farune a wata Makarantar Sakandare dake kasar Zimbabwe.
Kalli Bidiyon yanda Sojojin Sama suka yi amfani da lema suka fice daga cikin jirgin yàkìn su da ya kama da wùtà a jihar Naija

Kalli Bidiyon yanda Sojojin Sama suka yi amfani da lema suka fice daga cikin jirgin yàkìn su da ya kama da wùtà a jihar Naija

Duk Labarai
Jirgin sama na rundunar sojojin sama ta Najeriya yayi hadari a jihar Naija. Jirgin ya tashi ne a sansanin sojin dake Kainji inda jim kadan da tashinsa ya samu matsala. Jirgin na daukene da sojojin sama biyu amma sun samu damar ficewa daga ciki kamin ya fadi. shugaban sojin saman Najeriya, Air Marshal Sunday Kelvin Aneke ya jinjinawa kokarin da sojojin suka yi na karkatar da jirgin bai fada kan mutane ba. Yace sojojin na cikin koshin lafiya kuma ana kara duba lafiyarsu. https://twitter.com/NTANewsNow/status/1997385557052465459?t=Od8X2KFZohUvyG6rg9_6tA&s=19