Monday, December 15
Shadow
Bidiyon da aka yi zargin An ga jirgin sama na kaiwa ‘yan Bìndìgà a daji makamai ya dauki hankula

Bidiyon da aka yi zargin An ga jirgin sama na kaiwa ‘yan Bìndìgà a daji makamai ya dauki hankula

Duk Labarai
Wani Bidiyo ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wani jirgin sama me saukar Angulu yana tashi a Daji da mutane da yawa. An dai yi zargin cewa, 'yan Bindiga ne aka kaiwa makamai a cikin jirgin. https://twitter.com/ubasinachimbia/status/1921978044962443621?t=SfCf-io98qlxaLCgJ9J9cA&s=19 Saidai babu wata kafa me inganci data tabbatar da hakan.
Ina zuwa Masallaci, da Coci da gurin masu bautar Gumaka saboda nasan duk dai Allah daya ake bautawa>>Inji Mawakin Najeriya, Portable

Ina zuwa Masallaci, da Coci da gurin masu bautar Gumaka saboda nasan duk dai Allah daya ake bautawa>>Inji Mawakin Najeriya, Portable

Duk Labarai
Mawakin Najeriya me yawan jawo cece-kuce, Portable ya bayyana cewa yana zuwa kusan duka guraren ibada da ake dasu a Najeriya, watau Masallaci, Coci, da wajan masu Bautar Gumaka. Yace dalilinsa na yin hakan shine yasan duk Allah daya ake bautawa. Yace yana rokon Allah kuma Allah na amsa mai du'a'insa.
Rarara yasa an saki Hassan Make-Up bayan ya kwana a ofishin ‘yansanda

Rarara yasa an saki Hassan Make-Up bayan ya kwana a ofishin ‘yansanda

Duk Labarai
Rahotannin da Hutudole ke samu na cewa, Rarara da Rashida Mai Sa'a sun sa an saki hassan Make-Up daga ofishin 'yansanda bayan kamun da aka masa. Hutudole ya fahimci cewa da misalin karfe 10 na dare ne aka kama Hassan Make-Up inda ya kwana a ofishin 'yansandan. Sannan da Misalin karfe 10 na safe aka sakeshi. Rahotanni sun ce Hassan Make-Up ya zo Najeriya ne halartar bikin Rarara da kuma yiwa Mai Wushirya gaisuwar rasuwar mahaifiyarsa. A wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sadarwa, An ga yanda wani dansanda ya mari hassa Make-Up tare da zaginsa wana haka ya sabawa aikin dansanda.
Kasar Ingila na fama da rashin aikin yi da rabon da a ga irinsa tun shekaru 4 da suka gabata

Kasar Ingila na fama da rashin aikin yi da rabon da a ga irinsa tun shekaru 4 da suka gabata

Duk Labarai
Rahotanni daga kasar Ingila na cewa, kasar na fama da karancin aikin yi wanda rabon da aga irin sa shekaru 4 kenan da suka gabata. Hakanan rahoton yace ma'aikata basa samun karin Albashi yanda ya kamata. Alkaluma daga hukumar kididdigar kasar, (ONS) sun bayyana cewa rashin aikin yin ya karu da kaso 4.5 cikin 100 wanda rabon da aga hakan tun shekarar 2021.
Obasanjo da Atiku da Obi sun halarci kaddamar da littafin Sule Lamido a Abuja

Obasanjo da Atiku da Obi sun halarci kaddamar da littafin Sule Lamido a Abuja

Duk Labarai
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, tsofaffin Mataimakan Shugaban Kasa, Atiku Abubakar da Namadi Sambo, da tsofaffin Shugabannin Majalisar Dattawa, Ken Nnamani da Pius Ayim, sun isa wurin kaddamar da littafin tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido. Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa, Iyorchia Ayu, shi ne zai yi nazari kan tarihin rayuwar Lamido da ke dauke da take “Being True to Myself”. Daga cikin manyan baki da suka halarci kaddamar da littafin a cibiyar taro ta NAF da ke Abuja har da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi, sai gwamnonin Gombe, Muhammadu Yahaya; Jigawa, Umar Namadi; da na Filato, Caleb Mutfwang. Haka zalika, wasu daga cikin fitattun mutane da suka halarta sun hada da tsofaffin gwamnonin Benue, Gabriel Suswam; Kaduna, Ahme...
Sanatocin Jihar Kebbi 3 Sun Sauya Sheka Zuwa APC a Hukumance a zaman majalisa na yau

Sanatocin Jihar Kebbi 3 Sun Sauya Sheka Zuwa APC a Hukumance a zaman majalisa na yau

Duk Labarai
Mai girma Sanata Dakta Muhammad Adamu Aliero, CON, mai wakiltar Kebbi ta Tsakiya, tare da Sanata Dakta Yahaya Abubakar Abdullahi Mallamawan Kabi na Kebbi ta Arewa da Sanata Musa Garba Maidoki na Kebbi ta Kudu, sun sanar da ficewarsu daga jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Sanatocin sun bayyana wasu dalilai da suka sa suka bar PDP kamar haka: Rashin Jagoranci: Sun nuna damuwa game da rashin ingantaccen jagoranci a cikin jam’iyyar PDP. Rigimar Cikin Gida: Sun ce rikice-rikicen cikin gida da ke ci gaba da faruwa a jam’iyyar ya taka rawa matuka a yanke shawarar da suka dauka. Goyon Bayan Jagorancin APC: Sanatocin sun bayyana goyon bayansu ga jagorancin Mai girma Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Dakta ...
Sanata Natasha ta bayyana gaban Kotu a wajan shari’ar kalubalantar dakatar da ita daga majalisa

Sanata Natasha ta bayyana gaban Kotu a wajan shari’ar kalubalantar dakatar da ita daga majalisa

Duk Labarai
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wadda ke wakiltar yankin Kogi ta Tsakiya ta isa Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a yau Talata don sauraron karar da aka shigar a kanta. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa Mai Shari’a Binta Nyako ta sanya ranar yau talata domin sauraron karar raina kotu da shugaban majalisar dattawa ya shigar kan Akpoti-Uduaghan. Mai Shari’a Nyako ta dage sauraron shari’ar zuwa ranar Litinin mai zuwa domin ci gaba da sauraron karar gaba ɗaya. Jaridar Arewa
Kalli Bidiyo: ‘Yansanda sun kama Jarumin Tiktok, Hassan Make-Up, Sannan an ci zarafinsa ta hanyar zagi da mari, duk da dokar ‘yansanda ta hana hakan

Kalli Bidiyo: ‘Yansanda sun kama Jarumin Tiktok, Hassan Make-Up, Sannan an ci zarafinsa ta hanyar zagi da mari, duk da dokar ‘yansanda ta hana hakan

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, 'yansanda sun kama Jarumin Tiktok, Hassan Make-Up. A wani Bidiyo da aka ganshi a ofishin 'yansanda, An ga Dansandan dake masa tambayoyi ya mareshi tare da zagi wanda hakan ya sabawa dokar aikin dansanda. Ko da a jiya, saida Kwamishinan 'yansanda na birnin tarayya, Abuja ya ja kunnen jami'ansa cewa, zagi da marin wanda ake zargi ko me laifi baya cikin aikin dansanda. https://twitter.com/Sadeeq_Malo/status/1922182213228978353?t=IuFMmAMvMSZV4WyxBsU_2g&s=19 Rahoton da muke samu shine Hassan Make-Up ya zo bikin Rarara ne aka kamashi.
ABIN ALFAHARI: Matasa Uku Daga Jihar Gombe Sun Kammala Karatun Jami’a A Garin Madina Dake Kasar Saudiyya

ABIN ALFAHARI: Matasa Uku Daga Jihar Gombe Sun Kammala Karatun Jami’a A Garin Madina Dake Kasar Saudiyya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matasa Uku Daga Jihar Gombe Sun Kammala Karatun Jami'a A Garin Madina Dake Kasar Saudiyya Daliban sune; Khuzaifa Usman Muhammad daga Pantami Abubakar Waziri Daga Kumo Yahaya Ibrahim Daga Kasuwar Mata Allah Ya sanyawa karatunsu albarka.