Kalli Bidiyo: Sau biyu ana fasa aurena saboda mahaifiyata ‘yar fim ce>>Inji Diyar Hauwa Maina, Maryam
Diyar tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Marigayiya Hauwa Maina, Maryam Bukar Hassan ta bayyana cewa, sau biyu ana fasa aurenta saboda kawai mahaifiyarta 'yar Fim ce.
Tace ta fuskanci kalubale a rayuwa inda aka rika yiwa mahaifiyarta kazafi da sauransu.
Ta bayyana hakane a hirar da aka yi da ita a BBChausa.
https://www.tiktok.com/@hausa.comedy8/video/7531853907807472952?_t=ZS-8yQnM0rPXnd&_r=1








