Kalli yanda Wasu matasan APC a jihar Bauchi suka tayar da kura suka ce basa son a sake tsayar da shugaba Tinubu a matsayin dan takarar jam’iyyar
Wasu matasa a jihar Bauchi sun tayar da kura a wajan taron jam'iyyar APC inda ake shirin bayyana Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin dan takarar jam'iyyar.
.Matasan sun rika tayar da kura suna fadin APC barayi.
https://twitter.com/i/status/2040352674852303228








