Kalli Bidiyon: ‘Yan Najeriya nata Allah wadai da wasu da suka je taron APC aka basu Taliya me dauke da hoton Tinubu
Wasu 'yan Najeriya da yawa nata Allah wadai da wasu da suka je taron APC aka basu kyautar Taliya.
Bidiyon lamarin ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta yiwa mutanen da suka karbi taliyar Allah wadai.
https://twitter.com/i/status/2039663310078144818








