Tuesday, December 16
Shadow
Ƴansanda sun kama matashi kan zargin kashe mahaifinsa a Jigawa

Ƴansanda sun kama matashi kan zargin kashe mahaifinsa a Jigawa

Duk Labarai
Rundunar ƴansanda a jihar Jigawa ta ce ta kama wani matashi da ake zargi da sassara mahaifinsa har lahira. Lamarin ya faru ne a safiyar yau Litinin a garin Sara da ke karamar hukumar Gwaram. Tuni aka yi jana'izar mahaifin matashin - inda shi kuma yake tsare a wajen ƴansanda. Mai magana da yawun ƴansanda jihar SP Lawan Shi'isu Adam, ya shaida wa BBC cewa jami'ansu sun tarar da mahaifin cikin jini lokacin da suka isa gidansa. "Yaron ya sassare mahaifin nasa a kafaɗarsa, ya kuma yanka maƙogoronsa har zuwa kirjinsa. Nan da nan aka ɗauke shi zuwa asibiti a Birnin Kudu inda likitoci suka tabbatar da mutuwarsa," in ji SP Lawan Shi'isu. Ya ce an yi ƙoƙarin an kama matashin da kuma addar da ya yi amfani da ita wajen sare mahaifin nasa. Kakakin ƴansandan ya ƙara da cewa yanzu suna ...
Gwamnatin Kano Ta Ware Naira Miliyan 670 Don Siyan Motoci Ga Sunusi Lamido Sanusi, Duk Da Kalubalen Da Al’umma Ke Fuskanta

Gwamnatin Kano Ta Ware Naira Miliyan 670 Don Siyan Motoci Ga Sunusi Lamido Sanusi, Duk Da Kalubalen Da Al’umma Ke Fuskanta

Duk Labarai
Gwamnatin Kano Ta Ware Naira Miliyan 670 Don Siyan Motoci Ga Sunusi Lamido Sanusi, Duk Da Kalubalen Da Al’umma Ke Fuskanta. A wani lamari da ke kara daukar hankalin jama’a, gwamnatin jihar Kano a karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ware zunzurutun kudi har Naira ₦670,000,000 don sayen motoci na alfarma ga tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi. Bincike ya nuna cewa kudaden za su fito ne daga asusun jihar Kano da kananan hukumomi 44, inda kowace karamar hukuma za ta bayar da ₦15,227,272 domin cika adadin kudin. Wannan bayani yana kunshe ne a cikin wata takarda mai lamba MLG/SNSNTLGD/166T/6 da aka fitar ranar 25 ga Maris, 2025. Kamfanin da aka ba kwangilar siyan motocin shi ne Sottom. Wannan yunkuri na zuwa ne a daidai lokacin da jama’ar Kano ke fuskantar manyan ma...
Kalli Zafafan hotunan da baku gani ba na Ango Mawaki Dauda Kahutu Rarara tare da Amaryarsa A’isha Humaira

Kalli Zafafan hotunan da baku gani ba na Ango Mawaki Dauda Kahutu Rarara tare da Amaryarsa A’isha Humaira

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Zafafan hotunan da baku gani ba na Ango Mawaki Dauda Kahutu Rarara tare da Amaryarsa A'isha Humaira.
Kalli Bidiyon wani matashi daga jihar Katsina na fadin cewa, bai taba samun farin ciki irin na gwamnatin Tinubu ba, Yace da mata daya gareshi yanzu ya kara, hakanan kasuwarsa ta habaka kuma matsalar ‘yan Bìndìgà ta gushe a karamar hukumarsa ta Jibia

Kalli Bidiyon wani matashi daga jihar Katsina na fadin cewa, bai taba samun farin ciki irin na gwamnatin Tinubu ba, Yace da mata daya gareshi yanzu ya kara, hakanan kasuwarsa ta habaka kuma matsalar ‘yan Bìndìgà ta gushe a karamar hukumarsa ta Jibia

Duk Labarai
Wani matashi ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da yayi ikirarin cewa bai taba samun farin ciki kamar a zamanin mulkin Tinubu ba. Yace da mata daya gareshi, amma yanzu ya kara aure, hakanan sannan kuma kasuwarsa ta kara habaka. Yace a karamar hukumar Jibia yake zasu tafi gida aka ce su bari sai da magariba, alamar cewa tsaro ya samu. https://twitter.com/Realoilsheikh/status/1919463062735577586?t=91zXI0pWCdlgjk8cTFNrcQ&s=19
Najeriya ce kasa ta daya a Afrika sannan ta 2 a Duniya wajan yawan yaran da basu samun abinci me gina jiki>>Inji UNICEF

Najeriya ce kasa ta daya a Afrika sannan ta 2 a Duniya wajan yawan yaran da basu samun abinci me gina jiki>>Inji UNICEF

Duk Labarai
Najeriya ce kasa ta daya a Afrika sannan ta Biyu a Duniya wajan yawan yaran da basa samun Abinci me gina jiki kamar yanda hukumar kula da yara ta majalisar Dinkin Duniya, UNICEF ta bayyana. Wakiliyar UNICEF, Nemat Hajeebhoy ce ta bayyana hakan a wajan shirin magance matsalar rashin abinci me gina jiki da ake shiryawa yaran jihohin Adamawa, Borno, da Yobe. Tace akwai yara guda 600,000 dake fama da matsalar rashin abinci me gina jiki kuma kusan rabinsu na fuskantar kara tsanantar matsalar. Tace yaran dake fama da matsalar matsananciyar rashin abinci me gina jiki zasu iya mutuwa.