ƊUMI: Mahaddatan Alqur'ani Mai Girma A Jihar Borno Sun Sauke Alkur'ani Dubu Biyu Domin Allah Yasa Asiwaju Bola Ahmed Tinumbu Ya Yi Nasarar Zama karo na biyu Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2027 .
Me za ku ce?
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya baiwa matar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau Remi Tinubu hakuri kan abinda matan jihar Rivers suka mata.
A jiya Juma'a ne dai hutudole ya kawo muku rahoton cewa, matan jihar ta Rivers ana tsaka da taro sun tashi sun tafi yayin da matar shugaban kasar ke tsaka da jawabi inda suka ce basa son saurarenta.
Wike ta bakin kakakinsa, Lere Olayinka ya bayyana cewa wannan abin kunyane kuma daukar nauyin matan aka yi.
Yace wanda ke cewa yana neman sulhu ne wai yake irin wannan abin inda yace ba da gaske yake ba.
Wike yace a madadin al'ummar jihar Rivers kuma a matsayinsa na dattijo daga jihar Rivers yana baiwa matar shugaban kasar Hakuri.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
A yayin da annobar gobarar daji ta Dumfari kasar Israyla mutane nata bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
Manyan Malam Arewacin Najeriya ma ba'a barsu a baya ba.
https://twitter.com/el_uthmaan/status/1918519721491570788?t=2-0V3cJ7oi64ly1SW_1BFQ&s=19
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Sheikh Muhammad Bin Uthman, da Sheikh Abdulmudalib Gidado Triumph duk sun yi fatan Allah yasa kada wutar ta mutu.
https://twitter.com/el_uthmaan/status/1918520226720678252?t=qq6f5cmVzbYaH0q3Ow...
Shahararren Mawaƙin a masana'antar Kannywood Umar M. Sheriff ya samu kyakkyawar tarba a wata ziyara da ya kai a ƙasar Indiya. Ko zai fara Film da Indiyawa?
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Katsinawa sun Nishadantar dashi sosai a ziyarar da ya kai jihar.
Tinubu ya bayyana hakane bayan da mawaka ciki hadda Rarara suka wakeshi da yaren Yarbanci.
https://twitter.com/NTANewsNow/status/1918607611420660172?t=hq3bHIKxYRmmRMKg7N5mYw&s=19
Ya jinjinawa mawakan inda a wasu lokutan aka hangoshi yana rausayawa.
'Yansandan kasa da kasa, Interpol sun gano motoci 150 da aka sato daga kasar Canada a kasashe daban-daban na Afrika.
An yi bincikenne a tsakanin kasashen Afrika 12 a tsakanin ranekun March 17 to 30, 2025.
Interpol sun ce sun hada kai da 'yansandan wadannan kasashe na Afrika wanda suka hada da Najeriya da Ghana.
Hakanan sun ce an binciki motoci 12,600 inda aka gano wasu motoci an satosu ne daga kasashen Faransa, Jamus, Netherlands
Yawanci motocin da aka kama Toyota ne, Honda da Peugeot.
Mot9da yawa ne ake sacewa a Duniya duk shekara
Rahotanni daga jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya na cewa, ƴan bindiga sun yi garkuwa da aƙalla mata 25 a garin Kurmi na ƙaramar hukumar Maru
An ce dai an yi garkuwa da matan ne suna kan hanyar zuwa gidan bikin.
Haka ma wasu ƴan bindigar sun yi garkuwa da aƙalla mutum 19 yayin da suka raunata ƙarin wasu da dama, a garin Galadi da ke ƙaramar hukumar Tsafe, duk dai a jihar ta Zamfara.
Hukumar 'yansanda ta babban birnin tarayya, Abuja sun kama Wìwì me tarin yawa da wayoyin hannu guda 149, da ATM guda 109.
Sun yi Holin kayan laifin da suka kama inda suka gayyaci 'yan jarida su dauka.
Mawakiyar Najeriya, Tiwa Savage ta soki mazan Najeriya inda tace basu iya soyayya da tarairayar mace ba.
Ta bayyana cewa, mazan Najeriya na da kyauta da kuma kwarjini amma basu iya tarairayar mace ba.
Tace mazan Najeriya sun kuma iya Kwalliya amma ita ba abinda take nema ba kenan.