Monday, December 15
Shadow
An shawarci Atiku cewa kar ya hada kai da El Rufai, domin zai sake yin kuskuren da yayai abaya ne, lokacin daya kai El Rufai wurin Obasanjo amma ya juya masa baya

An shawarci Atiku cewa kar ya hada kai da El Rufai, domin zai sake yin kuskuren da yayai abaya ne, lokacin daya kai El Rufai wurin Obasanjo amma ya juya masa baya

Duk Labarai
An shawarci Atiku cewa kar ya hada kai da El Rufai, domin zai sake yin kuskuren da yayai abaya ne, lokacin daya kai El Rufai wurin Obasanjo amma ya juya masa baya. Atiku ne dai ya gabatar da El-Rufai a wajan Obasanjo wanda daga baya aka bashi mukamin Ministan Abuja amma daga baya adawar siyasa tasa ya rika adawa da Atikun. Saidai yanzu sun sake hadewa.
Karyace ‘Yan Arewa na zaune cikin aminci da walwala kuma suna mallakar gidaje a yankunan mu>>Inyamurai da Yarbawa suka mayarwa da Dattawan Arewa martani kan cewa ‘Yan Arewa basa mallakar Filaye da gidaje a Kudu

Kungiyoyin kare muradun Inyamurai da Yarbawa na Afenifere da Ohanaeze IndiIgbo sun mayarwa da kungiyar tuntuba ta Arewa, Arewa Consultative Forum martani kan zargin da ta yi na cewa ba'a bari 'yan Arewa na mallakar Filaye da Gidaje a kudancin Najeriya, Musamman yankin Inyamurai. Kungiyar Ohanaeze Indigbo ce ta fara yin martanin inda tace 'yan Arewa da yawa na zaune lafiya a jihohin Inyamurai kuma wasunsu sun mallaki gidaje kuma babu me takura musu. Kungiyar ta bakin mataimakin sakataren yada labaranta, Mazi Godwin Okenwa tace Inyamurai suna da karbar baki a duka jihohinsu. Hakanan itama kungiyar kare muradin Yarbawa ta Afenifere tace wannan zargi ba gaskiya bane, kawai suna son saka siyasa ne a ciki. Kungiyar ta yo maganane ta bakin kakakinta me suna Jare Ajayi inda yace irin ...
Kalli Hotuna da Bidiyo yanda Ake zargin dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yawa shugaban daliban Najeriya Tsirara yasa aka masa dukan kawo wuka jikinsa Duk burdi, kawai dan yace ba zai karbi Naira Miliyan 100 ba ya goyi bayan Tinubu

{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban daliban Najeriya, Ya zargi dan shugaban kasa, Seyi Tinubu da shugaban NTA da wasu hadiman shugaban kasar da gayyatarsa zuwa Legas dan ya karbi Naira Miliyan 100 ya ce yana goyon bayan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Saidai yace ya ki amincewa da wannan bukata. A wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta, An ga shugaban daliban yana cewa saboda ya ki amincewa da bukatarsu, sun sa an lakata masa duka aka dauki bidiyonsa tsirara aka kuma ce masa ko kashesh...
Kalli Hotuna: El-Rufai ya kaiwa Shuwagabannin jam’iyyar SDP reshen Kudancin Najeriya ziyara, inda har ya shiga coci, ya cire hula, abinda ya jawo cece-kuce

Kalli Hotuna: El-Rufai ya kaiwa Shuwagabannin jam’iyyar SDP reshen Kudancin Najeriya ziyara, inda har ya shiga coci, ya cire hula, abinda ya jawo cece-kuce

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kai ziyara kudancin Najeriya inda aka ganshi a Coci. El-Rufai da kansa ne ya wallafa wadannan hotunan inda yace ya halarci jana'izar wani me suna Chief Mathias Chidi Anohu ne a cocin. Saidai da yawa sun ce Abin mamaki ne ganin El-Rufai a kudancin Najeriya musamman ma a coci. Yaya kuna ganin akwai haske kuwa?
Ana zargin Seyi Tinubu, shugaban NTA da kuma ministan matasa ne suka yi garkuwa da shugaban daliban Najeriya na NANS suka sa aka bashi kashi saboda yaki karbar cin hancin miliyan 100 ya koma APC, yace APC bata yi abin azo a gani ba da zai sa ya mara mata baya

Ana zargin Seyi Tinubu, shugaban NTA da kuma ministan matasa ne suka yi garkuwa da shugaban daliban Najeriya na NANS suka sa aka bashi kashi saboda yaki karbar cin hancin miliyan 100 ya koma APC, yace APC bata yi abin azo a gani ba da zai sa ya mara mata baya. Duka dai akan Wannan Labarin: Tsohon gwamnan Kaduna, El Rufa'i ya bukaci kungiyar kare hakkin bil'adama dasu biwa shuhaban daliban Najeriya na NANs hakkinsa, domin ana zargin su Seyi Tinubu nada sa hannu a dukan da aka masa.
A yau ne ake sa ran kasar Amurka zata fitar da bayanai na zargin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da safarar miyagun Kwàyòyì, Saidai fadar shugaban kasa da APC sun ce wannan ba wani abu bane, Duk abinda ya faru kamin Tinubu ya zama shugaban kasa ba’a sakashi a lissafi

A yau ne ake sa ran hukumomin kasar Amurka na FBI zasu saki bayanai akan zargin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da safarar miyagun kwayoyi a Birnin Chicago na kasar. Ana zargin Tinubu da asu mutane 3 Lee Andrew Edwards, Mueez Akande, da Abiodun Agbele a shekarun 1990 sun yi safarar miyagun Kwayoyi wanda shari'ar take kan Gudana. Lauyoyi da musamman 'yan Adawar shugaban kasar na neman a saki bayanai game da wannan binciken dan a san wanene shugaban kasar. A baya ba'a samu hadin kan hukumomin kasar Amurkar ba game da sakin bayanan, amma a yanzu sun amince kuma a yau, Juma'a ne ake sa ran sakin wadannan bayanan. Saidai fadar shugaban kasa ta bakin me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga tace tabbas lauyoyi na kan binciken wannan magana. Saidai fadar tace bayanan ko da ...
Kalli Hoton Sabon Salon Rashin Imani  yanda ‘yan Bìndìgà suka fara yankewa wanda suka yi garkuwa dasu hannu idan ba’a kai kudin fànsà ba

Kalli Hoton Sabon Salon Rashin Imani yanda ‘yan Bìndìgà suka fara yankewa wanda suka yi garkuwa dasu hannu idan ba’a kai kudin fànsà ba

Duk Labarai
'Yan Bindiga dake garkuwa da mutane dan neman kudin fansa sun fito da wata sabuwar azabtar da mutanen sa suka yi garkuwa dasu. A yanzu an fara ganin 'yan Bindigar na yankewa mutane hannu su sakosu idan ba'a kai musu kudin fansa ba. Lamarin ya farune a karamar hukumar Yagba West dake jihar Kogi. Mutane 3 suka yiwa wannan azaba.