Sheik Farfesa Isa Pantami Ya Kaiwa Sheik Sani Yahaya Jingir Ziyarar Ta’aziyar Rasuwar Shaykh Saidu Hassan Jingir A Jos
Sheik Farfesa Isa Pantami Ya Kaiwa Sheik Sani Yahaya Jingir Ziyarar Ta'aziyar Rasuwar Shaykh Saidu Hassan Jingir A Jos
Sheik Pantami ya yi fatan Allah Ya yi rahama ga Malam, tare da sauran iyayenmu da malamanmu, da zurriyyarmu.








