Kalli Bidiyo Da Duminsa: Gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta iso Najeriya
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
https://twitter.com/DejiAdesogan/status/1944703284108820713?t=MwScNzADBDU0E1Kw9VR8Qg&s=19
Gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta iso Najeriya.
Rahotanni sun ce yanzu haka za'a tafi da gawar zuwa Daura dan mata sutura.
Tun a jiya ne dai Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya bayyana cewa a yaune za'a wa gawar tsohon shugaban kasar Sutura.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ne suka je kasar Ingi...








