Thursday, December 18
Shadow
Allah Sarki: ‘Yar Bautar kasarnan, Rofiat Lawal da aka yi gàrkùwà da ita ta shaki iskar ‘yanci bayan da danginta suka biya kudin Fànsà Naira Miliyan 1.1

Allah Sarki: ‘Yar Bautar kasarnan, Rofiat Lawal da aka yi gàrkùwà da ita ta shaki iskar ‘yanci bayan da danginta suka biya kudin Fànsà Naira Miliyan 1.1

Duk Labarai
'Yar bautar kasarnan da aka yi garkuwa da ita a jihar Benue, Rofiat Lawal ta shaki iskar 'yanci. Rahotanni sun bayyana cewa, an sako ta ne bayan da danginta suka biya kudin Fansa naira Miliyan 1.1. An yi garkuwa da itane yayin da take kan hanyar zuwa Ibadan jihar Oyo daga Benin Jihar Edo inda zata fara aikin bautar kasar. Rahoton yace masu garkuwa da mutanen da farko sun nemi sai an biyasu Naira Miliyan 20 amma daga baya suka dawo miliyan 5 bayan mahawara me zafi, a karshe dai hakan ma danginta suka kasa biya. Daga karshe dai an tattaro Naira Miliyan 1.1 daga 'yan Uwa da abokan Arziki wanda aka baiwa 'yan Bindigar. An sakota a daren ranar Juma'a inda da safiyar ranar Asabar ta hadu da danginta.
Budurwarnan da Mawakin Najeriya Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita da sunan zai sai mata motar Lamborghini amma yaki sai mata tace ita yanzu ta siyawa kanta motar

Budurwarnan da Mawakin Najeriya Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita da sunan zai sai mata motar Lamborghini amma yaki sai mata tace ita yanzu ta siyawa kanta motar

Duk Labarai
Budurwar nan da mawakin Najeriya, Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita bisa alkawarin zai sai mata motar Lamborghini amma yaki cika alkawari tace yanzu ta saiwa kanta motar. An ga budurwar me sunan Sophia Egbueje ta wallafa hotunan sabuwar motar tata a shafinta na sada zumunta.
Nima Sanata Natasha Akpoti ta taba min sharrin wai naso yin lalata da ita amma na yi maganinta>>Inji Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri

Nima Sanata Natasha Akpoti ta taba min sharrin wai naso yin lalata da ita amma na yi maganinta>>Inji Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon hadimin shugaban kasa a zamanin mulkin tsohon ahugaban kasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya tabbatar da cewa, Sanata Natasha Akpoti ta taba masa kazafin cewa yana son yin lalata da ita. Yace akwai wata kawar Sanata Natasha Akpoti wadda taso ya nemeta ya kiya. Yace daga nan ne kawai sai ya ji Natasha Akpoti wadda a wancan karin ba sanata bace tace wai ya nemi yin lalata da ita a ranar da tsohon shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta ya kawo ziyara Na3. Yace abin mamaki ...
Da Duminsa: Mijin Sanata Natasha Akpoti yayi magana inda yace Akpabio abokinsa ne sannan ya bayyana abin mamakin da ya faru tsakaninsu bayan da ya gano Sanata Akpabio din na neman matarsa

Da Duminsa: Mijin Sanata Natasha Akpoti yayi magana inda yace Akpabio abokinsa ne sannan ya bayyana abin mamakin da ya faru tsakaninsu bayan da ya gano Sanata Akpabio din na neman matarsa

Duk Labarai
A karshe dai, Mijin sanata Sanata Natasha Akpoti, Chief Emmanuel Uduaghan wanda basarakene a Warri ya yi magana kan abinda ya faru tsakanin matarsa da Sanata Akpabio. Chief Emmanuel Uduaghan ya bayyana cewa matarsa ta kawo mai korafi akan neman yin lalata da ita da sanata Akpabio ke son yi. Yace a matsayinsa na basarake sannan kuma Sanata Akpabio abokinsa ne, bai nemi rikici ba, ya je ya samu sanata Akpabio inda suka yi magana ta hankali ya gargadeshi cewa ya daina neman yin lalata da matarsa. Chief Emmanuel Uduaghan ya kara da cewa amma abin mamaki shine matarsa ta ci gaba da kawo mai kuka akan Sanata Akpabio. Yace ya yadda da matarsa tana kare kanta bata cin amanarsa kuma tana da gaskiya. Yace mutane su daina biyewa duk kokarin da ake na kawar da hankali daga kan maganar....
Kalli Bidiyo yanda aka kama wani mutum Turmi da Tabarya yana làlàtà da matar aure me ciki

Kalli Bidiyo yanda aka kama wani mutum Turmi da Tabarya yana làlàtà da matar aure me ciki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Bidiyo ya bayyana na wani mutum da aka kama turmi da tabarya yana lalata da matar aure me ciki. Lamarin ya farune a Enugwu Agidi, dake Jihar Anambra, kuma mutane sun dauki bidiyon faruwar lamarin. https://www.youtube.com/watch?v=0E993DHiiVs Mutumin yace ya je ne daga jihar Rivers.
Ji Yanda aka bankawa wani mutum wuta ya mùtù bayan da yawa wata mata yànkàn ràgò

Ji Yanda aka bankawa wani mutum wuta ya mùtù bayan da yawa wata mata yànkàn ràgò

Duk Labarai
Mafusatan matasa sun bankawa wani mutum me suna Egholor wuta ya mutu bayan da aka zargeshi da kashe wata dattijuwa. Lanarin ya farune a Ukpiovwin community, Udu dake jihar Delta kuma rahotanni sunce rikicin fili ne ya hadasu. Matar dai ta tafi gonane amma har magariba ta yi bata dawo ba. da 'ya'yanta suka ga haka shine suka vi sahu, suna zuwa sai suka tarar da gangar jikinta an yanke mata kai. Anan suka harzuka suka bazama neman wanda yayi wannan aika-aika. Daya daga cikin 'ya'yan nata ya bayyana cewa, ya tuna akwai wani mutum da suka yi rikicin fili dashi kuma har yayi barazanar kasheta. Nan suka tunkari gidan mutumin i da suka zameshi, da ya ji tuhuma ya amsa laifinsa, inda nan take aka bankawa gidansa wuta har shi ya kone. An yi kokarin jin ta bakin kakakin 'yansandan ...
Wata Sabuwa: Masu Goyon bayan Akpabio sun yi bincike akan sanata Natasha inda suka gano cewa Saida Mijinta ya dirka mata cikin shege aka zubar dashi kamin ya aureta

Wata Sabuwa: Masu Goyon bayan Akpabio sun yi bincike akan sanata Natasha inda suka gano cewa Saida Mijinta ya dirka mata cikin shege aka zubar dashi kamin ya aureta

Duk Labarai
A yayin da rikici tsakanin Sanata Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti ke ci gaba da gudana inda take zarginshi da neman yin lalata da ita, shidai bai ce komai ba kan lamarin har yanzu. Saidai 'yan Koronsa sun dukufa aiki inda a yanzu haka sun bankado bayanai akan rayuwar sanata Natasha a baya. Daya daga cikin abubuwan da suka gano shine cewa, Mijinta da take aure sai da ya mata cikin shege ya zubar dashi sannan suka yi auren. Hakan ya bayyanane a cikin takardar karar data kai Mijin nata me suna Uduaghan wanda takardar kotun data watsu sosai a kafafen sada zumunta ta nuna cewa ya mata alkawarin aure kamin ta yadda yayi lalata da ita har ta dauki ciki. Saidai bayan data dauki cikin, ta ga Alamar ba shi da niyyar aurenta inda anan ya nemi ta zubar da cikin amma ta ki...
Sanata Akpabio yana kirana da sunan Sarauniyar majalisa, Sannan yace idan na yadda yayi lalata dani zai shirya mana chasu ni dashi na gani na fada>>Sanata Natasha Akpoti

Sanata Akpabio yana kirana da sunan Sarauniyar majalisa, Sannan yace idan na yadda yayi lalata dani zai shirya mana chasu ni dashi na gani na fada>>Sanata Natasha Akpoti

Duk Labarai
A ci gaba da tonon silili da Sanata Natasha Akpoti daga jihar Kogi ke yiwa kakakin majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, tace yakan kirata da sarauniyar Majalisa. Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita inda aka bata dama ta bayyana duka zarge-zargen da takewa Sanata Akpabio. Ta kara da cewa a baya ya taba ce mata ta daina magana kamar suna gidan rawa. Tace wannan ba maganace ta haka kawai ba, dama ya taba ce mata zai hada musu chasu ita dashi su ji dadi idan ta yadda yayi lalata da ita.
Ku kiyaye kada ku zubarwa majalisa mutunci a idon Duniya>>Bukola Saraki ya jawo hankalin Sanata Akpabio da Natasha Akpoti

Ku kiyaye kada ku zubarwa majalisa mutunci a idon Duniya>>Bukola Saraki ya jawo hankalin Sanata Akpabio da Natasha Akpoti

Duk Labarai
Tsohon kakakin majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki ya jawo hankalin kakakin majalisar na yanzu, Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti da su kai zuciya nesa kada su yi abinda zai zubarwa da majalisar dattijai mutunci a Idon Duniya. Bukola Saraki yace duk wanda ya taba zama sanata ko yayi aiki a majalisar ba zai so a bata mata suna ba. Ya jawo hankalin cewa a kafa kwamiti na musamman da zai binciki kowane bangare ba tare da nuna banbanci ba yanda za'awa kowa adalci. Ya bayar da misalin cewa shima sanda yana kakakin majalisar akwai wani sanata da ya zargeshi da cewa ya siyo mota ba tare da biyan kudin harajin Kwastam ba amma da yake yasan yana da gaskiya, sai yace a yi binciken a gaban jama'a inda aka gayyaci 'yan jarida ya wanke kansa. Sanata Natasha Akpoti dai na zargin...
Anata ta cece-kuce saboda babu mace ko daya data halarci wajan sakawa kasafin kudin 2025 hannu da shugaba Tinubu yayi

Anata ta cece-kuce saboda babu mace ko daya data halarci wajan sakawa kasafin kudin 2025 hannu da shugaba Tinubu yayi

Duk Labarai
An fara cece-kuce saboda ba'a ga mace ko daya ba a wajan sakawa kasafin kudin shekarar 2025 hannu da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi. A jiya Juma'a ne dai shugaban kasar ya sakawa kasafin kudin na shekarar 2025 hannu. Hakan na zuwane yayin da ake ikirarin samar da daidaito ko Adalci tsakanin maza da mata wajan rike mukaman gwamnati da wakiltar jama'a. Shugaban ya sakawa kudirin dokar hannu ne a fadarsa dake Abuja, kuma bikin ya samu halartar Ministan Kudi, Wale Edun, Shugaban majalisar dattijai, Sanata Godswill Akpabio, da takwaransa na Wakilai, Tajudeen Abbas da shugaban ma'aikatan gwamnatin tarayya, Femi Gbajabiamila. A ciki kuma akwai Nuhu Ribadu wanda shine me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro da Ministan babban birnin tarayya, Nyesome Wike da sauransu. ...