Kalli Bidiyon: Sarkin Ingila ya shiryawa shugaba Tinubu Liyafar cin abinci ta musamman
Sarkin Ingila ya shiryawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu liyafar cin abinci ta musamman a ziyarar da ya kai kasar.
Shugaba Tinubu na ziyarar aiki a Landan inda yake neman kara karfafa alakar kasuwanci tsakanin Najeriya da Ingilar.
https://twitter.com/i/status/2034376430935523370







