Kalli Bidiyon: Ni Bokanya ce, dan haka na yi Ridda saboda naga Musulunci bai yadda da bokanci ba>>Inji Wannan matar
Wannan wata matace data bayyana cewa, ita Bokanya ce kuma ta gano a addinin Musulunci, Babu Bokanci dan haka ta yi ridda.
Ta bayyana hakanne a shafinta inda lamarin ya dauki hankula sosai.
https://www.tiktok.com/@spiritualhitman/video/7613825252598074638?_r=1&_t=ZS-94n0RfHp1vN&sp_source=7537614245375297080








