Saturday, December 13
Shadow

Maganin ciwon mara bayan saduwa

Matsalolin Mara
Akwai magunguna da yawa da ake amfani dasu Dan magance matsalar ciwon Mara bayan saduwa, wasu na asibiti ne, wasu kuma na gargajiyane da za'a iya yi a gida. A wannan rubutun, zamu bayyana muku duka magungunan ciwon Mara bayan saduwa na asibiti Dana gargajiyan. Maganin ciwon Mara bayan saduwa na asibiti akwai Wanda ake cewa ibuprofen, zaki iya shiga kowane kyamis ki tambaya, idan babu sai ki ce a baki naproxen sodium, shima yana maganin ciwon mara bayan saduwa, shima idan babu sai ki tambayi acetaminophen, shima yana maganin ciwon mara bayan saduwa. Bayan maganin asibiti, dabarun maganin ciwon mara bayan saduwa akwai samun tsumma me kyau a rika sakawa a ruwan dumi Ana dorawa daidai marar. Hakanan ana iya yin wanka da ruwan dumi dan samun sauki daga ciwon mara bayan saduwa. Ha...

Ciwon mara da turanci

Ilimi, Matsalolin Mara
Ciwon Mara da turanci shine ake cewa Lower abdominal pain. Wasu na kiranshi da stomach pain, amma mafi daidai shine lower abdominal pain. Ciwone da mata duka fi yin fama dashi amma yana kama duka maza da mata. Yawanci abubuwan Dame kawo ciwon Mara sune: Matsalar mafitsara. Matsalar mahaifa. Matsalar Kananan Hanji. Matsalar manyan hanji. Matsalar Koda. Matsalar Golaye ko maraina. Matsalar Ma'ajiyar fitsari watau bladder. Matsalar ciwukan da ake dauka wajan jima'i. Ga mata idan namiji ya zuba miki maniyyi zaki iya jin ciwon Mara. Hakanan ban jima'i zaki iya jin ciwon Mara saboda kalar kwanciyar jima'in. Dadai Sauransu.

Ciwon mara bayan saduwa

Jima'i, Matsalolin Mara
Ciwon Mara bayan saduwa ko ace ciwon Mara bayan jima'i Abu ne da mata da yawa kan yi korafi akai. Saidai jin ciwon Mara bayan jima'i a wasu lokutan Matsala ne a wasu lokutan kuma ba matsala bane. Misali, mace zata iya jin ciwon Mara bayan saduwa idan ya zamana namijin da ta yi jima'i dashi yana da babbar mazakuta kuma a yayin da yake jima'i da ita ya rika tura mata mazakutar cikin farjinta sosai. Dan kaucewa wannan matsalar, sai mace ta daina yin goho yayin jima'i kuma ta daina kwanciya namiji ya hau kanta, wadannan kalar kwanciyar su ne kesa mazakutar namiji ta rika shiga cikin farjinki sosai Wanda bayan an gama jima'i, zaki iya jin ciwon mara. Maimakon goho da kwanciya, mace sai ta kwanta a gefen hagunta ko damarta shi kuma namiji ya kwanta ta bayanta su yi jima'in a haka, ko...

Ciwon mara na sha’awa

Matsalolin Mara
Wasu mata sukan yi fama da ciwon Mara a yayin da sha'awarsu ta motsa. Wata zata ji ciwon marar a waje, wata kuma a cikin jikinta zata jishi. Ba kowace macece ke jin irin wannan ciwon ba. Wasu kuma suna jin irin wannan ciwon ne a yayin da ake jima'i dasu, wasu kuma bayan yin jima'in. Idan dai ciwon yayi tsanani, ya kamata a tuntubi likita.

Yadda zaka sa mace tunaninka

Soyayya
Idan kana son mace ta rika tunaninka, to ka rika yin wadannan abubuwan: Ka rika sata dariya: Ya zamana daga lokaci zuwa lokaci kana iya sa budurwarka raha da zata sa ta kyakyace da dariya, hakan zai sa ta rika tunaninka da son kasancewa tare da kai. Ka zama me kwalliya da tsafta: Ka zama me kwalliya da zama fesfes babu datti a tattare da kai, kana kamshi, hakan zai sa budurwarka ta rika tunaninka. Ka iya kalaman soyayya: Ya zamana Ka iya kalaman soyayya masu kwantar da hankali da Sata nishadi, Ka iya tadi da yabon budurwarka sosai, hakan zai sa task kasancewa da kai. Ka zama me kyauta: Ka zamana kana yiwa budurwarka kyauta sosai, hakan ma zai sa ta rika tunaninka da damuwa da kai. Ka rika bata labarin irin rayuwar jin dadin da ka shirya muku nan gaba: Ka rika bata labarin ir...

Yadda zaka gane budurwa tana tunaninka

Soyayya
Idan kuna son juna kai da budurwarka, to a duk sanda kake tunaninta, itama tana tunaninka. Idan budurwarka na tunaninka, kana Kiran wayarta zata dauka ba tare da Jan aji ko wulakanci ba. Idan budurwarka na tunaninka, zata rika aiko maka da sakonnin kalamai na soyayya akai-akai. Idan Budurwarka na tunaninka, da zarar ka aika mata da sakon chat, zata dawo maka dashi. Idan mace tana tunaninka zata rika yi maka kalaman soyayya akai-akai da son ganinka.

Alamomin mace tana son saurayi

Soyayya
Alamomin mace tana son saurayi suna da yawa, kuma a wannan rubutu, zamu yi kokarin kawo muku su kamar haka: Da kanta zata rika gaya maka tana sonka: Ba kasafai ake samun irin wannan ba, idan mace na sonka da gaske, zata rika gaya maka tana sonka, kuma zata rika gaya maka hakanne cikin shauki da shagwaba da nuna kaguwa. Ba ta son rabuwa da kai: Macen dake son saurayinta, a duk sanda suka hadu zaka ganta tana yin kamar ta hadiyeshi, bata son yayi Nesa da ita, tana yawan murmushi, sannan idan zasu rabu, bata jin dadin hakan. Yawan Kallo: Macen dake son saurayinta sosai, bata gajiya da kallonsa, idan suka hadu zata yi ta kallonshi, idan kuma basa tare, zata yi ta tambayar yaushe zai je tadi, sannan zata yi ta Neman ya tura mata hotunansa. Zata rika damuwa dashi: Idan mace tana sonk...

Ya ake gane mace ‘yar iska

Sha'awa
Ana gane mace 'yar iska ce ta hanyoyin dabi'u da shigar jikinta ko kalamai da kuma irin mutanen da take ma'amala dasu. Mace wadda take 'yar iska, ko ace ''yar bariki, takan kasance Mara kunya ta yanda zata iya fadar komai ko yin komai ba tare da Shakkar kowa ba. Mace ''yar iska zaka ji kalamanta bata tsaftace su, takan iya fadar kalaman batsa ko na zagi ko cin mutunci ga kowa. Hakanan takan kasance idan tana magana da namiji zata iya kallon sa ido cikin ido ba tare da shakka ba. Hakanan mace ''yar iska, bata damu ba Dan namiji ya taba jikinta ba, ba zata taba yin korafi ba Dan namiji ya taba jikinta ba, asali ma zata iya yin gaisuwa, runguma, ko sumbatar namiji a bainar jama'a ba tare da damuwa ba. Hakanan mace ''yar iska zaka ga abokanta ko kawayenta 'yan iska ne, da wuya t...

Ya ake gane mace ta gamsu

Jima'i
Gane gamsuwar mace yayin jima'i ko, ya ake gane mace tayi releasing ko kuma muce ya ake gane mace ta kawo abu ne dake tattare da sarkakkiya, watau abune me wahala. Hanya mafi sauki itace ka tambayeta shin ta kawo? Wata zata gaya maka gaskiya a yayin da wata karya zata maka, wata kuma ba zama ta iya gaya maka ba. Namiji na jin dadi a ransa Idan ya fahimci cewa yasa mace ta yi releasing ko ta kawo, hakan yakan sa yaji cewa eh lallai shi ya cika jarumi, sannana shima sanin kawowar mace, yana taimakawa wasu mazan kawowa. Irin yanda mata ke releasing ba kala data bane, ya banbanta daga mace zuwa mace. Amma hanyoyi da aka fi game cewa mace ta kawo sune kamar haka: Wata Idan ta kawo zata rirrikeka, Saboda dadi da rikicewa. Wata Idan ta kawo zata tura kanta baya ta rufe idanu Sab...

Kwana nawa jinin haila yakeyi

Jinin Al'ada
Jinin Haila yanayin kwanaki 3 ne zuwa 8, amma da yawa jinin hailarsu yanayin kwanaki 5 Wanda hakan ba matsala bace. Jinin yana zuba da yawa a kwanaki 2 na farko, sannan a kwanakin farko da kika fara jinin Al'ada, zaki iya ganin jini Pink, a yayin da ya kai kwanakin tsakiya, jinin zai iya komawa jaa, watau red, a yayin da yazo karshe, zai koma light Brown. Idan kika gama jinin gaba daya, zaki ga farin ruwane kadai ke fita daga gabanki. Idan kika yi kwanaki 90 ko watanni 3 baki ga jinin al'adarki ba kuma ba ciki kike dauke dashi ba, ba shayarwa kike ba, to ki gaggauta ganin likita. Saidai akwai abubuwan dake sa kwanakin jinin al'adarki su canja ko su rikice: Yawan shekaru: Mace data fara manyanta zata iya ganin kwanakin jinin al'adarta sun ragu kuma tana yawan yin jinin al'ada...