Kalli Bidiyon yanda kyamarar CCTV ta kama wani Barawon Kwamfuta a Abuja
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wannan Bidiyon ya nuna yanda Kyamarar CCTV ta kama wani Barawon Kwamfuta a Abuja.
Mutumin yayi satar ne a wani asibiti dake Abujan saidai ba'a kai ga gane ko wanene ba.
https://www.youtube.com/watch?v=Z6fCBJsFiEk
Dan haka ake neman duk wanda yasan inda za'w sameshi ya gaggauta sanar da jami'an tsaro.








