Kalli:Ana zargin ‘yan Shi’a da Yiwa Kabarin marigayi shugaban Kungiyar Hèzbòllàh, Hàssàn Nàsràllàh da kasar Israyla ta kashe Sujada
Wani hoto ya bayyana inda aka ga 'yan kasar Lebanon durkushe a gaban kabarin Kabarin Marigayi, shugaban Kungiyar Hèzbòllàh, Hàssàn Nàsràllàh da kasar Israela ta kashe.
An dai yi zargin cewa, Sujada ce sukewa kabarin.
A sanda kasar Israela ta kasheshi, mutane da yawa a kasar sun fashe da kukan bakin ciki da rashinsa.
Saidai an samu da yawa suna kare hakan da cewa sumbatar kabarinne suke yi ba sujada ba.
https://twitter.com/al_Bayraktari/status/1914884049140961582?t=lSo7e74Ci-43_vgEKR7a5Q&s=19
Muna fatan Allah ya jikansa.








