Kalli Hotuna: Wannan mashin din ba a China aka yi shi ba, Dan Kano me suna Engr. Umar Yusuf ne ya hadashi
Wannan wani mashinne da aka hada a garin kano dake Arewacin Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa wani Fasihi me suna Engr. Umar Yusuf ne ya hadashi.
https://twitter.com/AREWAMATTERS_/status/1913175959660011802?t=VBildBJkYrEi2XICxHAk2w&s=19
Da yawa dai sun jinjina masa.








