Thursday, March 5
Shadow
YANZU-YANZU: Tinubu Ya Aika Da Ƙudirin Biyan Mafi Karancin Albashi na Dubu N70,000 Ga NASS

YANZU-YANZU: Tinubu Ya Aika Da Ƙudirin Biyan Mafi Karancin Albashi na Dubu N70,000 Ga NASS

Duk Labarai
A ranar Talata ne shugabań kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da kudirin dokar mafi karancin albashi ga majalisar wakilai dòmin tantancewa tare da amincewa da shi. Ań karanta wasikar Tinubu a zaureń majalisar, inda ta tanadi sabon mafi karanciń albashi na kasa da kuma tsarin doka na aiwatar da albashiń da aka amince da shi. A cikin wasikar, shugabań ya bukaci ‘yań majalisar da su gaggauta amincewa da kudurin dokar mafi karancin albashi dòmin tabbatar da aiwatar da shi cikin gaggawa domin amfanin ma’aikatan Najeriya. Tinubu ya kuma nemi gyara ga dokar ‘yan sandan Najeriya kamar yadda sashe na 58 na kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya na shekarar 1999 da aka yi wa gyara ya ta nada. Hakan na zuwa ne lokacin da Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin ma’a...
Hotuna:An kira wasu matasan Arewa aka raba musu kudade, Naira 1,500 dan su fasa yin Zanga-zanga

Hotuna:An kira wasu matasan Arewa aka raba musu kudade, Naira 1,500 dan su fasa yin Zanga-zanga

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, an kira wasu matasa a Babban birnin tarayya,Abuja wani taro inda aka raba musu kudade Naira 1,500 dan kada su fito zanga-zanga. Daya daga cikin matasan da aka kira wannan taron ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook. Yace "NIGERIA DAI BAZATA GYARU BA! Ɗazu wasu matasa Wai sune shuwagabannin matasan Arewa suka gayyacen taro a royal continental, zone 4, Abuja aka bamu 1500 for each akace Wai an janye zanga zanga" Ya kuma kara da cewa "Bamukai 200 bafa a gurin meeting din Wai wakilan Arewa, Kai Nigeria sai Allah" Lamarin Zanga-zanga dai ya tayarwa da gwamnati da sauran masu fada a ji ciki hadda malamai hankali a kasarnan inda suke ta kokarin ganin yanda za'a dakile shirin na yin zanga-zangar.
BATUN ŹÀNĢA-ŹÀNĢA: Minista Na So Jama’a Su Ķara Haƙuri Ďomin Tinubu Yana Ķoƙarin Ŕage Matsi

BATUN ŹÀNĢA-ŹÀNĢA: Minista Na So Jama’a Su Ķara Haƙuri Ďomin Tinubu Yana Ķoƙarin Ŕage Matsi

Duk Labarai
BATUN ŹÀNĢA-ŹÀNĢA: Minista Na So Jama'a Su Ķara Haƙuri Ďomin Tinubu Yana Ķoƙarin Ŕage Matsi Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga 'yan Nijeriya, musamman matasa masu shirin zanga-zanga, da su yi haƙuri. A halin yanzu wasu 'yan Nijeriya na ta yin shelar cewa za su yi zanga-zangar lumana a ƙarshen wannan watan domin bayyana ɓacin ran su kan matsin tattalin arziki da ake fuskanta a yau. A wata hira da ya yi da BBC Hausa a ranar Asabar, ministan ya ce Gwamnatin Tarayya ta ɗauki wasu muhimman matakai domin magance matsalolin da 'yan Nijeriya ke fuskanta. Ya ce: “Akwai mataki na farko da gwamnati ta ɗauka na a samu a raba kayan abinci ga al'ummar Nijeriya. An kai shinkafa jihohi duka ga baki ɗaya talatin da shida da kuma yankin Abuja.” Ya ƙara...
Yanzu Haka Wasu Ministocin Shugaba Tinubu Ba Sa Iya Ganinsa, Don Su Gaya Masa Matsalar Da Kasa Ke Ciki, Balle Kuma ‘Yan Majalisar Dokokin Kasar Da Ba Su Da Damar Ganawa Da Shi Domin Su Tattauna Matsalar Al’umma, Inji Sanata Ndumi

Yanzu Haka Wasu Ministocin Shugaba Tinubu Ba Sa Iya Ganinsa, Don Su Gaya Masa Matsalar Da Kasa Ke Ciki, Balle Kuma ‘Yan Majalisar Dokokin Kasar Da Ba Su Da Damar Ganawa Da Shi Domin Su Tattauna Matsalar Al’umma, Inji Sanata Ndumi

Duk Labarai
Yanzu Haka Wasu Ministocin Shugaba Tinubu Ba Sa Iya Ganinsa, Don Su Gaya Masa Matsalar Da Kasa Ke Ciki, Balle Kuma ‘Yan Majalisar Dokokin Kasar Da Ba Su Da Damar Ganawa Da Shi Domin Su Tattauna Matsalar Al'umma, Inji Sanata Ndumi Sanatan ya kara da cewa wannan ita ce babbar matsalar dake damun wannan gwamnatin ta Tinubu a halin yanzu, domin duk kofofin da za ka bi ka gana da shi a kulle suke. Me za ku ce ? Daga Muhammad Kwairi Waziri
WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya>>Kungiyar Manoma

WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya>>Kungiyar Manoma

Duk Labarai
WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya – Kungiyar Manoma. Shugaban ƙungiyar manoma ta Nąjeriya (AFAN), Arc. Kabir Ibrahim ya bayyana céwa shigo da kayan abinci ba tare da haraji ba, zai haifar da tabarbarewar nasarorin da aka samu wajen noman masara da shinkafa da alkama a cikin gida. Menene ra'ayinku?
Kalli Bidiyo:An kama Jami’in Hizbah a Kano cikin masu tallata aikin Lùwàdì da Màdìgò

Kalli Bidiyo:An kama Jami’in Hizbah a Kano cikin masu tallata aikin Lùwàdì da Màdìgò

Abin Mamaki
Rahotanni daga jihar Kano na cewa an kama wani da ke ikirarin shi jami'in Hisbah ne dake tallata ayyukan luwadi da Madigo a jihar. Mutumin wanda yace sunansa, Idris Ahmad shine ke kula da bangaren kula da lafiya na Hisbah,kamar yanda yace. https://twitter.com/el_uthmaan/status/1810342666774675604?t=hpiM9y6MP0wWVga3p1XMKw&s=19 An ganshi a wani Bidiyo yana bayyana cewa, 'yan Luwadi da Madigo suma mutanene kamar kowa kuma ya kamata a canja dokar data ce a rika hukuntasu har tsawon shekaru 14 da Gwamnatin tarayya ta saka. A lokacin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ne dai aka yi wannan doka inda yace ba zai amince da yarjejeniyar halatta Luwadi da Madigo ba. Saidai bayan yekuwa akan waccan magana da Idris Ahmad yayi, an kamashi. Bayan da aka kamashi, ya bayyanawa...