Friday, April 24
Shadow
WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya>>Kungiyar Manoma

WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya>>Kungiyar Manoma

Duk Labarai
WATA SABUWA: Shigo da abinci zai kawo koma baya ga nasaroriɲ da aka samu a nomaɲ shinkafa, masara da nomaɲ alkama a Najeriya – Kungiyar Manoma. Shugaban ƙungiyar manoma ta Nąjeriya (AFAN), Arc. Kabir Ibrahim ya bayyana céwa shigo da kayan abinci ba tare da haraji ba, zai haifar da tabarbarewar nasarorin da aka samu wajen noman masara da shinkafa da alkama a cikin gida. Menene ra'ayinku?
Kalli Bidiyo:An kama Jami’in Hizbah a Kano cikin masu tallata aikin Lùwàdì da Màdìgò

Kalli Bidiyo:An kama Jami’in Hizbah a Kano cikin masu tallata aikin Lùwàdì da Màdìgò

Abin Mamaki
Rahotanni daga jihar Kano na cewa an kama wani da ke ikirarin shi jami'in Hisbah ne dake tallata ayyukan luwadi da Madigo a jihar. Mutumin wanda yace sunansa, Idris Ahmad shine ke kula da bangaren kula da lafiya na Hisbah,kamar yanda yace. https://twitter.com/el_uthmaan/status/1810342666774675604?t=hpiM9y6MP0wWVga3p1XMKw&s=19 An ganshi a wani Bidiyo yana bayyana cewa, 'yan Luwadi da Madigo suma mutanene kamar kowa kuma ya kamata a canja dokar data ce a rika hukuntasu har tsawon shekaru 14 da Gwamnatin tarayya ta saka. A lokacin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ne dai aka yi wannan doka inda yace ba zai amince da yarjejeniyar halatta Luwadi da Madigo ba. Saidai bayan yekuwa akan waccan magana da Idris Ahmad yayi, an kamashi. Bayan da aka kamashi, ya bayyanawa...
Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al’Amin

Abin Mamaki, Auratayya, G-Fresh Al'amin
Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al'Amin. Lamarin dambarwar Auren G-Fresh Al'amin da matarsa Sadiya Haruna ya zama babban batun tattaunawa a kafafen sada zumunta da yawa. A baya dai Hadiza Gabon ta yi hira da Sadiya Haruna a kafarta ta YouTube inda kuma ta sake gayyato Shima G-Fresh din ta yi hira dashi.