Saturday, December 6
Shadow
Kalli Bidiyo Da Duminsa: A karshe dai an baiwa Maiwushirya kyautar gida saboda ‘YarGuda tace ba zata aureshi ba sai yana da gida

Kalli Bidiyo Da Duminsa: A karshe dai an baiwa Maiwushirya kyautar gida saboda ‘YarGuda tace ba zata aureshi ba sai yana da gida

Duk Labarai
Wani me suna Uban Harkallah yawa Maiwushirya alkawarin gida kyauta amma yace kusa da ofishin Hisbah. Yace dalilinsa shine ya ji 'yar Guda tace ba zata auri Maiwushirya ba sai yana da gida. Yace dan haka ya bashi kyautar wannan gida halas malas yace ya je ya karbi takardun gida. https://www.tiktok.com/@hafizuuba/video/7563663525223140626?_t=ZS-90kAhWy5UTx&_r=1
Kalli Bidiyo: ‘YarGuda tace ba zata bari Maiwushirya ya kara aure ba, daga ita an kulle kofa

Kalli Bidiyo: ‘YarGuda tace ba zata bari Maiwushirya ya kara aure ba, daga ita an kulle kofa

Duk Labarai
Amaryar Maiwushirya, 'YarGuda tace ba zata bari ya kara aure ba. Tace daga ita an kulle kofa. Ta bayyana hakane a wani Bidiyon ta da ya watsu sosai inda aka ganta ana mata tambayoyi. https://www.tiktok.com/@pharooq_/video/7563708394104818965?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7563708394104818965&source=h5_m&timestamp=1761076676&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7559465894419449601&share_link_id=43f8e117-d4b6-4179-8262-9418d7256029&share_app_id=1233&ugbiz_name=MAIN&...
Kalli Bidiyon: Ango Maiwushirya ya kwanta rashin lafiya, wasu na cewa zullumin Auren Wada ne ya kwantar dashi

Kalli Bidiyon: Ango Maiwushirya ya kwanta rashin lafiya, wasu na cewa zullumin Auren Wada ne ya kwantar dashi

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Maiwushirya ya kwanta rashin lafiya kwana daya bayan da aka ce a daura masa aure da wada wadda aka fi sani da 'YarGuda da suke Bidiyo da ita. An ga dai ana masa karin ruwa yayin da yake kwance akan gado. Wasu sun rika masa fatan samun sauki inda wasu ke cewa zullumin auren wada ne ya sashi gaba. https://www.tiktok.com/@pharooq_/video/7563677050993708309?_t=ZS-90k0eoezJtR&_r=1
Gwamnati ta kwace gidan dala Miliyan $2.5 da tsohon ma’aikacin kamfanin mai na kasa, NNPCL, Paulinus Iheanacho Okoronkwo ya siya da kudin sata a kasar Amurka

Gwamnati ta kwace gidan dala Miliyan $2.5 da tsohon ma’aikacin kamfanin mai na kasa, NNPCL, Paulinus Iheanacho Okoronkwo ya siya da kudin sata a kasar Amurka

Duk Labarai
Gwamnatin tarayya ta kwace gidan Dala Miliyan $2.5 da tsohon ma'aikacin kamfanin mai na kasa, NNPCL, Paulinus Iheanacho Okoronkwo ya siya a kasar Amurka da kudin sata. A watan Augusta ne aka yanke masa hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari bayan samunsa da laifin rashawa da cin hanci. An sameshi da laifin karbar cin hanci har dala Miliyan $2.1 daga wani kamfanin mai me suna Addax Petroleum da zummar cewa zai samarwa da kamfanin lasisin hakar danyen man fetur a Najeriya. Kuma ya sayi gidanne a Valencia dake California kasar Amurka.
Kalli Bidiyon mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima yana cewa, ‘Yan Najeriya kun yi sa’a da Allah ya baku ni a matsayin mataimakin shugaban kasa

Kalli Bidiyon mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima yana cewa, ‘Yan Najeriya kun yi sa’a da Allah ya baku ni a matsayin mataimakin shugaban kasa

Duk Labarai
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun taki sa'a da Allah ya basu shi a matsayin mataimakin shugaban kasa. Ya bayyana hakane a ziyarar da ya kai jihar Katsina. Da yake jawabi, Kashim Shettima yace Katsinawa sun yi dace da Allah ya basu Dikko Raddah a matsayin gwamnan, yace a tafa masa. Sannan yace 'yan Najeriya kuma sun yi dace da Allah ya basu shi a matsayin mataimakin shugaban kasa. https://www.tiktok.com/@kashiimshettima/video/7563681781183040776?_t=ZS-90js9tRs0Zd&_r=1
An tsingi Jariyriyah Sabuwar Haihuwa Mahaifiyarta ta Yaddah ta a Birnin New York City na kasar Amurka

An tsingi Jariyriyah Sabuwar Haihuwa Mahaifiyarta ta Yaddah ta a Birnin New York City na kasar Amurka

Duk Labarai
Rahotanni daga birnin New York City dake kasar Amurka yace an tsinci jaririya sabuwar haihuwa a birnin da ake zargin mahaifiyartace ta yadda ta. An tsinci jaririyar ne a matattaqalar shiga tashar jirgin kasa ta karkashin kasa an nannadeta da tawul a Midtown Manhattan da misalin karfe 9:30 na safe. Tuni 'yansanda suka je suka dauketa aka kaita Asibiti inda likitoci suka tabbatar tana cikin koshin Lafiya.