Idan kana Soyayya da Budurwar ka baka taba dirka mata ciki ba, Soyayyarku bata kai ba>>Inji Fulbe Gombe
Shahararriyar 'yar Tiktok, Fulbe Gombe ta bayyana cewa, Duk wanda ke soyayya da budurwarsa bai taba mata chiki ba, soyayyarsu bata kai ba.
Tace a yanzu yin ciki ba abin kunya bane domin ya zama ruwan dare, kuma Saurayi idan budurwarsa ta ki ya tabata, ya kyale ta ya kama gabansa.
https://www.tiktok.com/@kumoofficial9090/video/7570358834556849426?_t=ZS-91EQQxilT0b&_r=1








