Kalli Bidiyon dandazon mutanen da suka je kofar gidan Kwankwaso dan nuna biyayya a gareshi
Magoya bayan jagoran Kwankwasiyya da yawa ne suka je kofar gidan nasa dan nuna soyayya a gareshi.
An ga Bidiyon dubban masoyan Kwankwaso sanye da jajayen huluna suna bayyana masa soyayya.
https://twitter.com/i/status/2018403372827623794








