Kalli Bidiyon: Yanda Neymar ya fashe da kukan takaici bayan da kasar Norway ta cire Brazil daga Gasar World Cup
An hango Dan wasan Brazil, Neymar yana ta kuka bayan da kasar Norway ta fitar da su daga gasar World Cup.
An ga yanda 'yan kasarsa suka taru suna bashi hakuri.
Norway tawa Brazil 3-1.
https://twitter.com/i/status/2073901641795883101
https://www.tiktok.com/@fabrizioromano/video/7659194932615269654?_r=1&_t=ZS-97ndCasY3Zo








