Saturday, July 4
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Abale ya mayarwa da Aminu J Town Martanin sukar da ya masa kan karbar Shinkafar tallafi da Nuhu Abdullahi ya raba

Kalli Bidiyon: Abale ya mayarwa da Aminu J Town Martanin sukar da ya masa kan karbar Shinkafar tallafi da Nuhu Abdullahi ya raba

Duk Labarai
Abale ya mayarwa da Aminu J. Town Martani kan sukar da ya masa saboda karbar shinkafar tallafi ta Nuhu Abdullahi da Naira dubu 50. Aminu J. Town ya bayyana a cikin Bidiyonsa cewa Abale yafi karfin shinkafar kuma karbar da ya je yi zai zubar masa da kima a idon Duniya. https://www.tiktok.com/@aminujtown/video/7613836155741621512?_r=1&_t=ZS-94VlN347pYX Saidai Abale cikin fushi hadda zagi ya cewa, Aminu J. Town ya kiyayeshi idan ba haka ba zasu hada kafar wando daya. Yace yaransa ne aka hana shiga wajan karbar shinkafar shiyasa ya je dan a kyalesu. Abale yace yana da kyamis wanda da kudinsa ya budeshi babu bashi hakanan kuma shima ya raba shinkafar. https://www.tiktok.com/@daddyhikimaofficial/video/7614581959079234836?_r=1&_t=ZS-94VkbQToOUj
Kalli Bidiyon: Ya fasa aurenta saboda ya gano tana da ‘ya’ya biyu bata gaya masa ba

Kalli Bidiyon: Ya fasa aurenta saboda ya gano tana da ‘ya’ya biyu bata gaya masa ba

Duk Labarai
Wannan wani angone da ya fasa auren matar da zai aura saboda ashe tana da yara biyu bata gaya masa ba. Wata kawarta ce ta lallaba ta gayawa angon yayin da ake shirin biki. Nan take kuwa angon ya tayar da bori yace ya fasa, saboda takaicin kudin da ya kashe, ya dora hannuwa a kai yana ta kuka. An ga yanda ake ta bashi haquri https://twitter.com/i/status/2030314279803433320
Kalli Bidiyon Karfin Hali: Ya dauko Naira Miliyan 20 daga banki, ‘yan Fashi suka bishi zasu kwace saidai harsashi yaki shigarsa

Kalli Bidiyon Karfin Hali: Ya dauko Naira Miliyan 20 daga banki, ‘yan Fashi suka bishi zasu kwace saidai harsashi yaki shigarsa

Duk Labarai
Wannan wani mutum ne da ya je banki ya ciro kudi Naira Miliyan 20. Saidai bai sani ba 'yan fashi sun biyo a baya. Ko da ya tsaya sai suka fita suka ciro bindigu. Saidai rahotanni sun ce, harsashi ya kasa hudashi. Anan ya kwace Bindigar daya daga cikin barayin. Saidai Rahotanni sun bayyana cewa duk da haka wasu daga cikin barayin sun gudu da Naira Miliyan 10. Lamarin ya farune a Minna jihar Naija. Danna nan dan kallon Bidiyon
Kai Duniya, Kalli Bidiyon: Ya aikata abinda bai kamata ba da mahaifiyar abokinsa har ta dauki juna biyu

Kai Duniya, Kalli Bidiyon: Ya aikata abinda bai kamata ba da mahaifiyar abokinsa har ta dauki juna biyu

Duk Labarai
Wannan wani matashine a garin Jibia na jihar Katsina da aka kama ya aikata abinda bai dace ba da mahaifiyar abokinsa. Lamarin har ya kai ga ta dauki juna biyu. Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ce ta kamashi ranar 17 ga watan Ramadana kuma ya amsa laifinsa. Lamarin ya jawo mamaki da Allah wadai. https://www.tiktok.com/@aliyumussty/video/7614212832023891208?_r=1&_t=ZS-94Unk8VpAps
Kalli Bidiyon: Yanda wasu suka kalli gabas wasu suka kalli Arewa a wani masallacin Juma’a dake Kaduna

Kalli Bidiyon: Yanda wasu suka kalli gabas wasu suka kalli Arewa a wani masallacin Juma’a dake Kaduna

Duk Labarai
Wannan Bidiyon yanda aka yi sallar Juma'a ne a masallacin Juma'a dake Badarawa Buss Stop Kaduna. Bidiyon ya dauki hankula saboda yanda aka ga wasu na kallon gabas wasu kuma na kallin Arewa ana sallah. Da yawa sun bayyana mamakinsu. https://www.tiktok.com/@alameenisa5/video/7614137687527804161?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7614137687527804161&source=h5_m&timestamp=1772903373&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7606977366144993025&share_link_id=60f11418-a2c0-4ebe-90f3-7c...