Saturday, July 4
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon Wani sabin yayi da ya fito tsakanin ‘yan matan Arewa: Idan Bamu samu mijin aure ba, zamu koma Qaruwanchy>>Inji Wadannan ‘yan matan

Kalli Bidiyon Wani sabin yayi da ya fito tsakanin ‘yan matan Arewa: Idan Bamu samu mijin aure ba, zamu koma Qaruwanchy>>Inji Wadannan ‘yan matan

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata sabuwar gasa ta fito a tsakanin 'yan matan Arewa inda suke bayyana cewa, idan basu samu mazan aure ba, zasu koma karuwanci. Gasar An faratane a Tiktok kuma tuni 'yan mata suka rika bayyana hakan a shafukansu Saidai da yawa na gaya musu cewa wannan ba fata me kyau bane suke yiwa kansu. https://www.tiktok.com/@meramu001/video/7614975011773811989?_r=1&_t=ZS-94XRPvpbLbV https://www.tiktok.com/@yhufoundme001/video/7614987037980101906?_r=1&_t=ZS-94XTS21LiVt
Kalli Bidiyon: Dankareriyar motar da shugaban kasa ya baiwa Abake kyauta

Kalli Bidiyon: Dankareriyar motar da shugaban kasa ya baiwa Abake kyauta

Duk Labarai
Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga Tauraron fina-finan Hausa, Dady Hikima wanda aka fi sani da Abale da abokan aikinsa suna tayashi murnar motar da akace Tinubu ya bashi kyauta. A Bidiyon an ji yanawa shugaban kasa godiya yana kuma tabbatar da goyon bayansa gareshi. https://www.tiktok.com/@dadi.hikima28/video/7614364292447489288?_r=1&_t=ZS-94XQQg5RTij Yayin da wasu suka yaba, wasu kuwa Allah wadai da hakan suka yi.
Kalli Bidiyon: A karshe dai Babiana ta fitar da sautin Murya inda Sadiya Haruna ke ce mata Rarara ya biya bukatarsa da ita kamin ya bata kyautar mota

Kalli Bidiyon: A karshe dai Babiana ta fitar da sautin Murya inda Sadiya Haruna ke ce mata Rarara ya biya bukatarsa da ita kamin ya bata kyautar mota

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Babiana da suke fada da tsohuwar abokiyarta,Sadiya Haruna tace. Sadiya Haruna ta taba gaya mata cewa, Motar da Rarara ya bata kyauta ta dan Allah ya bata ba Tace ya biya bukatarsa da itane kamin ya bata Babiana tace tana da sautin Muryar da Sadiya Haruna ta gaya mata wannan magana, dan haka a yanzu ta fitar dashi. https://www.tiktok.com/@mairoo46/video/7614818547780291860?_r=1&_t=ZS-94WsUfoiXDt
Kalli Bidiyon: Yanda wani makwabcin ya shiga har cikin coci ya kashe Janaretan da ake amfani dashi saboda hayaniya ta dameshi

Kalli Bidiyon: Yanda wani makwabcin ya shiga har cikin coci ya kashe Janaretan da ake amfani dashi saboda hayaniya ta dameshi

Duk Labarai
Wannan wanine da ya shiga cikin coci ya kashe janaretan da ake Amfani dashi a cocin saboda hayaniya ta dameshi. Rahotanni sun ce makwabcin cocinne kuma hayaniya ta dameshi shine ya tashi ya je ya kashe janaretan da suke amfani dashi a cocin. Daga baya an ga yanda haniya ta kaure a tsakaninsu. https://twitter.com/i/status/2030286930911305903
Kalli Bidiyon: Kin taba gaya min, Rarara ba dan Allah ya baki mota ba, saboda yana biyan bukatarsa dakene>>Babiana ta gayawa Sadiya Haruna

Kalli Bidiyon: Kin taba gaya min, Rarara ba dan Allah ya baki mota ba, saboda yana biyan bukatarsa dakene>>Babiana ta gayawa Sadiya Haruna

Duk Labarai
A ci gaba da fadan da ake yi tsakanin Sadiya Haruna da Babiana da Hafsat baby. Babiana ta fitar da sabuwar magana wadda Tace Sadiya Haruna ta taba gaya mata. Tace kuma ta yi recording maganar. Babiana tace Sadiya Haruna ta taba gaya mata cewa, Sun yi soyayya da Rarara kuma ba dan Allah ya bata motar da ya bata ba, ya bata ne dan yana biyan bukatarsa da ita. https://www.tiktok.com/@dr.hussainkano5/video/7614663679912561927?_r=1&_t=ZS-94Vo5mmQF5V Shahararren me fadakarwa a Tiktok, Dr. Hussain Kano yayi Allah wadai da hakan.
Kalli Bidiyon: Na ware wadannan kudade zan raba a yiwa Sheikh Salihu Zaria Addu’ar Allah ya tsareshi>>Inji Murja Kunya

Kalli Bidiyon: Na ware wadannan kudade zan raba a yiwa Sheikh Salihu Zaria Addu’ar Allah ya tsareshi>>Inji Murja Kunya

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa ta ware wadannan kudaden zata raba dan a yiwa, Sheikh Salihu Zaria Addu'ar Allah ya tsareshi. Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace ita dama tun da taga mutane nata son malam tasan akwai wani abu da zai biyo baya. https://www.tiktok.com/@murjakunya0/video/7614192460834573589?_r=1&_t=ZS-94VmM6R05lg