Kalli Bidiyon: Sabuwar Rawar da Murja Kunya ta yi ta dauki hankula
Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta dauki Hankula saboda wata rawa da ta yi da shigar da ta yi a wani wajan taro data halarta.
Bidiyon lamarin ya sa mutane na salati wasu na fadin Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, wasu kuma sun mata Addu'ar shiriya.
https://www.tiktok.com/@djmajidadi/video/7591659708663188744?_t=ZS-92oRi8b5kNV&_r=1








