Kalli Bidiyon: Na gano Laifin Sheikh Jafar Mahmoud Adam a cewar da yayi wai a rika karbar kudin ‘yan siyasa amma kada a zabesu>>Inji Dr. Hussain Kano
Dr. Hussain Kano Ya bayyana cewa ya gano kuskuren Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam.
Yace Marigayin ya rika cewa idan 'yan siyasa suka bayar da kudi a karba amma kada a zabesu.
Yace hakan kuskurene suna fatan Allah ya gafartawa malam.
https://www.tiktok.com/@dr.hussainkano5/video/7650635661568986385?_r=1&_t=ZS-97B46LkZpNE






