Kalli Bidiyon: Wasu ‘yan mata a Arewa da suka yi aure tsakaninsu sun bayyana har suna bayar da labarin yanda ta kasance
Wasu 'yan Mata a Arewa da suka yi aure a tsakaninsu sun fito suna bayyana yanda ta kasance.
Daya daga cikin 'yan matan tace ta auri kawarta amma daga baya ta saketa.
https://www.tiktok.com/@yahayayobe4/video/7657107286690778376?_r=1&_t=ZS-97hyKfJ4GFr








