Friday, July 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Ku Sakani a Addu’a, Inji Ahmad Isa inda ya bayyana yanda wani babban soja ya sakashi a gaba

Kalli Bidiyon: Ku Sakani a Addu’a, Inji Ahmad Isa inda ya bayyana yanda wani babban soja ya sakashi a gaba

Duk Labarai
Ordinary President, Ahmad Isa ya bayyana cewa, yana neman addu'a wajan bayin Allah game da yanda wani babban soja ya sakashi a gaba. Yace a inda yake kiwon kaji a Kaduna, Wani soja Makwabcinsa ya kaishi kara wai kashin kaji yana damunsa. Yace shi kuma akwai abinda yake baiwa kajinsa, Kashinsu baya wari. https://www.tiktok.com/@m.thaheerramalan/video/7658045867584441608?_r=1&_t=ZS-97iZm7bnNDh
Kalli Bidiyon: Shigar Ministar Al’adu, Hannatu Musa Musawa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta

Kalli Bidiyon: Shigar Ministar Al’adu, Hannatu Musa Musawa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta

Duk Labarai
Ministar Al'adu da kirkire-kirkire hannatu Musa Musawa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara kan shigar da ta yi. An ganta sanye da wata doguwar riga a wajan wani taro da ya gudana, saidai wasu na ganin cewa shigar bata dace ba. https://www.tiktok.com/@hon_minister_of_culture/video/7657975983311555858?_r=1&_t=ZS-97iYo9ecr2K Hakan ya jawo sosai inda mutane ke ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
Kalli Bidiyon: Zan iya mantawa da komai da ya faru in auri Amani>>Inji Bilal Villa

Kalli Bidiyon: Zan iya mantawa da komai da ya faru in auri Amani>>Inji Bilal Villa

Duk Labarai
Tauraron mawakin Arewa, Bilal Villa ya bayyana cewa, zai iya mantawa da duk wani Abu da ya faru dan ya auri Amani. Saidai yace matsalarsa itace kudi da Hadimar auren. Ya bayyana hakane a hirar da Hadiza Gabon ta yi dashi inda yace da hadizar zata dauki nauyin hidimar Bikin zai iya auren Amani. https://www.tiktok.com/@svdeeq001/video/7658039665403989268?_r=1&_t=ZS-97iXNDxLiVw
Ko dai Ronaldo ya musulunta ne? Kalli Bidiyon yanda ya rika fadar Bismillah kamin ya buga Penalty da Free kick

Ko dai Ronaldo ya musulunta ne? Kalli Bidiyon yanda ya rika fadar Bismillah kamin ya buga Penalty da Free kick

Duk Labarai
A wasan Portugal da Croatia, An ga Cristiano Ronaldo yana fadar Bismillah kamin buga Penalty da Free kick. Hakan yasa wasu ke tambayar shin ko ya musuluntane? Musamman ma ganin cewa, a kasar Saudiyya yake buga wasa. Lamarin dai ya kayatar da Musulmai da yawa inda akai ta hamdala. https://twitter.com/i/status/2072842532166205473 https://twitter.com/i/status/2072821823511970095