Friday, July 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Rahotanni nata yawo a kafafen sada zumunta cewa, an yiwa Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad na jaki

Kalli Bidiyon: Rahotanni nata yawo a kafafen sada zumunta cewa, an yiwa Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad na jaki

Duk Labarai
Rahotanni a kafafen sada zumunta na ta yawo cewa, wasu mafusatan matasa sun yiwa Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad Na jaki. Rahoton yace ya ji jiki sosai yana can ma kwance a Asibiti. Saidai zuwa yanzu Lawal Ahmad bai fito ya tabbatar ko karyata wannan rahoton ba. https://www.tiktok.com/@yusufmusazango/video/7657504212607143175?_r=1&_t=ZS-97h2ky7D8KL https://www.tiktok.com/@ahmadnakowamhd/video/7657612364518378759?_r=1&_t=ZS-97h384CwysW
Kai Duniya: Yanda na kama Mahaifiyata da Mijina suna Alfasha

Kai Duniya: Yanda na kama Mahaifiyata da Mijina suna Alfasha

Duk Labarai
Wata Matar aure ta bayyana yanda ta kama mahaifiyarta da mijinta suna aikata Alfasha. Matar tace ta san mijinta ne ta hanyar mahaifiyarta domin itace ta hadasu. Tace amma wata rana ta je unguwa ta dawo shine ta tarar dasu suna aikata Alfasha. Matar tace yanzu haka tana neman Mijinta ya saketa. https://www.tiktok.com/@ibrahim_nasir_mj/video/7657447308761582869?_r=1&_t=ZS-97h0e8HCxEK
Kalli Bidiyon: Ni ban cewa Komi Gombe Mazynachiya ba>>Inji Malamin da yacewa Momi Gombe Fasika bayan da Khadija MaiNumfashi tace zata kaishi Kotu

Kalli Bidiyon: Ni ban cewa Komi Gombe Mazynachiya ba>>Inji Malamin da yacewa Momi Gombe Fasika bayan da Khadija MaiNumfashi tace zata kaishi Kotu

Duk Labarai
Malamin da yacewa Momi Gombe ta gina masallacinta da kudin Fasikanci ya fito ya sake bayani. Malam yace sharri ake masa, bai cewa Momi Gombe Mazinachiya ba. Yace fasika yace mata kuma yana nan akan bakansa, duk inda za'a kaishi a kaishi. https://www.tiktok.com/@engr.haarun.adam.bauchi/video/7657479192468000021?_r=1&_t=ZS-97gxavleusH Malamin yace Fasikanci yana nufin me sabon Allah. https://www.tiktok.com/@engr.haarun.adam.bauchi/video/7657479192468000021?_r=1&_t=ZS-97gxavleusH
Kalli Bidiyon: Fadan cacar baki ya barke tsakanin Magoya bayan Farfesa Isa Ali Pantami da Malam Albanin Gombe, inda Albanin Gombe ke goyon bayan Jamilu Gwamna

Kalli Bidiyon: Fadan cacar baki ya barke tsakanin Magoya bayan Farfesa Isa Ali Pantami da Malam Albanin Gombe, inda Albanin Gombe ke goyon bayan Jamilu Gwamna

Duk Labarai
Fadan cacar baki ya barke tsakanin Magoya bayan Sheikh Farfesa Hon. Isa Ali Pantami da Malam Albanin Gombe. Albanin Gombe ya kawo misalai na yanda Jamilu Gwamna ke taimakon jama'a inda yace Marigayi Sadiq Pharmacy ana binsa bashin Naira Miliyan 8. Yace Jamilu Gwamna ne ya bayar da tallafin Naira Miliyan 3 yace a ragewa mamacin bashin. Ya sakawa Farfesa Isa Ali Pantami sunan dan iya, inda yace babu abinda yakewa jama'a. Sannan Albanin Gombe yace idan aka kaishi bango Akwai wasu sirrika da zai Tona. https://www.tiktok.com/@hahs6224/video/7657633439755029767?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7657633439755029767&source=h5_m&timestamp=1782975804&user_id=7483197776647635989&sec_user_id...
Kalli Bidiyon: Matakin da matasa suka dauka bayan da aka samu wani yawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) batanci

Kalli Bidiyon: Matakin da matasa suka dauka bayan da aka samu wani yawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) batanci

Duk Labarai
An samu wani a jihar Katsina yawa Fiyayyen Halitta, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) batanci, wa iyazu billah. Matasa sun fito sun fara nuna fushinsu inda suke cewa, idan ba'a dauki mataki akansa ba su zasu dauki mataki akansa. Rahotanni sun bayyana cewa, tuni aka kai wanda ake zargin gidan yari. https://www.tiktok.com/@mgagaisakurba/video/7657535169724796181?_r=1&_t=ZS-97gtAoPa6aL https://www.tiktok.com/@nepakt1t1/video/7657608598691794196?_r=1&_t=ZS-97gsa6TaTB6 https://www.tiktok.com/@maiangarakt/video/7657189988542598421?_r=1&_t=ZS-97gt5cqukir
Kalli Bidiyon: Bayan da akaita rade-radin ta rigamu gidan gaskiya, Sister Zehrah ta fito tace tana nan da rai

Kalli Bidiyon: Bayan da akaita rade-radin ta rigamu gidan gaskiya, Sister Zehrah ta fito tace tana nan da rai

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok 'yar Shi'a, Sister Zehrah da akaita yada labaran cewa ta rigamu gidan gaskiya ta bayyana inda tace tana nan da rai. Tace gana baiwa mutane masoya da abokai hakuri kan abinda ya faru. https://www.tiktok.com/@zehrah61/video/7657559015714540813?_r=1&_t=ZS-97grK9Xmau4 A baya dai, Wasu na kusa da ita sun bayyana cewa hadarin motane ta yi.
Kalli Bidiyon: Dan Najeriya dake karatu a kasar China ya bayar da mamaki bayan da yayi jawabi da yaren China

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya dake karatu a kasar China ya bayar da mamaki bayan da yayi jawabi da yaren China

Duk Labarai
Dan Najeriya, Nnabuike Chisom da ke karatu a kasar China ya dauki hankula sosai saboda yanda ya gabatar da jawabinsa da yaren China. Ya gabatar da jawabinne a wajan wani taro da ake a kasar Chinan inda yake wakiltar daliban kasashen waje dake karatu a kasar. Da yawa sun jinjina masa. https://twitter.com/i/status/2072315479520071851
Kalli Bidiyon: Yanda dambe ya barke a majalisa wani dan majalisa yaki barin wajan da ake jawabi inda mata ke kokarin cireshi da karfin tsiya

Kalli Bidiyon: Yanda dambe ya barke a majalisa wani dan majalisa yaki barin wajan da ake jawabi inda mata ke kokarin cireshi da karfin tsiya

Duk Labarai
Wannan Bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga dan majalisa yaki barin wajan da akw jawabi mata suna kokarin cireshi da karfin tsiya. Lamarin ya farune a majalisar kasar Senegal. Rahotanni sunce dan majalisar yana daga jam'iyya marar rinjayene. https://twitter.com/i/status/2072250013653037283