Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: An daurawa Matasa dake Bidiyon a Tiktok aure

Kalli Bidiyon: An daurawa Matasa dake Bidiyon a Tiktok aure

Duk Labarai
Wannan wasu matasa ne dake Bidiyon dake jawo cece-kuce a Tiktok da aka daurawa Aure. Saidai auren nasu kamar su a wajansu ba da gaske suke ba, shima sun dauka Content ne. Amma duk wani abu da ake yi a aure da ya hada da sadaki, shaidu, da Siga duka an yi. Wannan yawa hakan ya dauki hankula inda ake ta cewa aure ya dauru. https://www.tiktok.com/@muhammadsunnahaljosawy/video/7637104691192663304?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7637104691192663304&source=h5_m&timestamp=1778158548&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_sha...
Kalli Bidiyon: Daya daga cikin mata masuwa Rarara Amshi na rokon dan Allah a samu wani ya saka mata Sola ko ta dubu dari ce

Kalli Bidiyon: Daya daga cikin mata masuwa Rarara Amshi na rokon dan Allah a samu wani ya saka mata Sola ko ta dubu dari ce

Duk Labarai
Daya daga cikin masu yiwa Rarara Amshi wadda akewa lakabi da Dumdum ta yi rokon cewa, dan Allah a samu wani ya saka mata Solar ko da ta dubu 100 ce. Ta fito ta bayyana hakane q shafinta na Tiktok inda ta nuna fankarta data kai gyara. https://www.tiktok.com/@dumdum8109/video/7636503551467949333?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7636503551467949333&source=h5_m&timestamp=1778157585&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=4d4d6053-36e7-41aa-b9d1-96fd0...
Da Duminsa: Kotu ta daure tsohon Ministan wutar Lantarki Sale Mamman saboda satar Naira Biliyan 33.8

Da Duminsa: Kotu ta daure tsohon Ministan wutar Lantarki Sale Mamman saboda satar Naira Biliyan 33.8

Duk Labarai
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta daure tsohon Ministan wutar Lantarkin, Saleh Mamman bisa satar Naira Biliyan 33.8 A yau Alhamis ne kotun ta daureshi inda ta sameshi da aikata laifuka 12 wanda kotun tace bisa hujjojin da aka gabatar mata, ta gamsu cewa ya aikata laifukan. Mai Shari'a, James Omotosho ne ya yanke wannan hukunci duk da cewa Saleh Mamman bai samu damar halartar wajan shari'ar ba.
Da Duminsa: Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana matsayarsa game da tsayawa takara a 2027

Da Duminsa: Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana matsayarsa game da tsayawa takara a 2027

Duk Labarai
A yayin da matasa suka taru a kofar gidansa suna kiran ya fito takarar shugaban kasa a 2027. Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ya ji kiraye-kirayen amma zai tattauna da tuntubar na kisa dashi kamin ya yanke hukunci. Jonathan ya bayyana muhimmancin kishin kasa da kuma shigar matasa a dama dasu a harkar shugabanci. https://twitter.com/i/status/2052339841191276747
Kalli Bidiyon da Duminsa: Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fito zaiwa magoya bayansa jawabi bayan da suka je kofar gidansa suna kiran ya fito takarar shugaban kasa

Kalli Bidiyon da Duminsa: Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fito zaiwa magoya bayansa jawabi bayan da suka je kofar gidansa suna kiran ya fito takarar shugaban kasa

Duk Labarai
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fito kofar gidansa a Abuja yanawa manema labarai jawabi bayan da masoyansa suka taru suke kiran ya fito takarar shugaban kasa a 2027. An ga mutane dauke da kwalayen yabo da kuma kira ga shugaba Jonathan ya fito takarar shugaban kasa. Saidai zuwa yanzu yana magana da manema labarai tukuna https://twitter.com/i/status/2052332086275530849
Ko Buhari Me gidanka ba sau daya ya fito taka ya zama shugaban kasa ba>Masussuka ya gayawa Pantami

Ko Buhari Me gidanka ba sau daya ya fito taka ya zama shugaban kasa ba>Masussuka ya gayawa Pantami

Duk Labarai
Malam Masussuka ya gayawa Hon. Isa Ali Pantami cewa ko Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari me gidansa ba sau daya ya fito takara yayi nasara ba. Yace dan haka shima dan bai samu takarar Gwamnan jihar Gombe ba kamata yayi ya hakura. Masussuka ya kara da cewa, Pantami ya dauka limanci ne saboda yaga da an yi taron manya idan yana gurin ce masa ake ya wuce kawai, to ya sha yanzu ma da ya fito takara haka za'a masa. https://www.tiktok.com/@danmalam807/video/7636889338818710805?_r=1&_t=ZS-969umjqktjF
Nima Ina son Update dina ya fita>>Inji Wannan matashiyar

Nima Ina son Update dina ya fita>>Inji Wannan matashiyar

Duk Labarai
Wata matashiya dake yin Tiktok wadda ke amfani da sunan matar oga ta bayyana cewa, tana son Update dinta itama ya fita. Ta bayyana cewa, dan Namiji ya fitar da Update dinta ko a jikinta babu abinda zata ji. Ta bayyana hakane a yayin da ake kan maganar fitar Bidiyon wata matashiya a Arewa inda ake ta Allah wadai kan lamarin. https://www.tiktok.com/@jamilasani20/video/7636508774890605831?_r=1&_t=ZS-969uBVMHTai
Kalli Bidiyon: Yanda Abokina ya kama Mahaifinsa da kawarsa a Hotel a Zari>>Inji wannan matashi

Kalli Bidiyon: Yanda Abokina ya kama Mahaifinsa da kawarsa a Hotel a Zari>>Inji wannan matashi

Duk Labarai
Matashi me yin sana'ar kasuwancin Forex ya bayyana cewa wani abokinsa ya kama mahaifinsa da kawarsa a dakin Otal a Zaria. Yace sun yi fada da kawar tasa ne ta ce masa zai ga abinda zata masa, kawai sai aka kirashi wani otal yana zuwa sai ya tarar da kawar tasa da mahaifinsa. https://www.tiktok.com/@godbless_mother_forex/video/7636478458499026196?_r=1&_t=ZS-969sr08hiWv