Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa ta kammala karatun jami'a a inda yanzu ta fara bautar kasa.
Ta wallafa Bidiyon ta sanye da kayan bautar kasar a shafinta na sada zumunta.
https://www.tiktok.com/@washafatima01/video/7636412060582300946?_r=1&_t=ZS-969ptOruhRB
Ɗan majalisa a Borno ya fashe da kuka inda ya roƙi a ba shi dama karo na biyar.
Ɗan majalisar dokokin jihar Borno mai wakiltar mazabar Magumeri, Audu Mustapha Ganga, ya roƙi al’ummarsa da su amince da sake tsayawa takara karo na biyar.
Ganga, wanda ya shafe shekaru 16 yana kan kujera, ya fashe da kuka yayin da yake roƙon masu ruwa da tsaki da ke neman a sauya wakilci.
A cikin wani bidiyo da ya bazu, ya ce duk da matsin da ya fito daga ciki, ya yi ayyuka da dama ga al’umma, tare da alƙawarin yin ƙarin aiki idan aka sake zaɓensa.
Rahotanni sun ce mutum shida sun riga sun sayi fom domin fafatawa da shi a zaɓen.
Sai dai wannan roƙo nasa ya jawo muhawara a kafafen sada zumunta, inda wasu ke goyon bayansa, yayin da wasu ke zargin cewa kukan na sa ba gaskiya ba ne.
https://...
Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau Alhamis, 7 ga watan Mayu na shakerar 2026 ya kamane akan Naira, ₦1,361 akan kowace dala.
A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Abuja, Kano da Lagos, farashin dalar yana akan Naira ₦1,380 ne akan kowace dala.
Shugaban Hukumar zabe me zaman kanta, Farfesa Joash Amupitan ya bayyana cewa ba lallai a samu zaben gaskiya ba.
Ya bayyana cewa dalili kuwa shine saboda matsalolin tsaron da suka mamaye Najeriya.
Ya bayyana hakane ranar Laraba a ziyarar da ya kaiwa shugaban 'yansandan Najeriya, IGP Tunji Disu
Jihohi daban-daban ne a Najeriya ke fama da matsalolin tsaro wanda suka ki ci suka ki cinyewa
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya nemi kotu ta bashi dama ya je a duba lafiyar idansa da ta hakoransa.
El-Rufai ya nemi hakan ne a gaban babbar kotun jihar Kaduna inda ICPC ta sake gurfanar dashi dan bayyana sabbin tuhume-tuhumen da take masa.
Kotun dai ta amince da wannan bukatar ta malam Nasiru Ahmad El-Rufai inda tace amma Asibitin da za'a dubashi kada ya wuce Abuja.
Sannan a tabbatar jami'an ICPC zasu bishi.
Hukumar ICPC ta sake gurfanar da tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a gaban kotu inda take masa sabbin zarge-zarge.
ICPC ta kai malam Nasiru Ahmad El-Rufai gaban babbar kotun jihar Kadunane dan Tuhumarsa.
Saidai wasu sun rika rade-radin cewa ya rame bayan ganinsa a yau.
https://twitter.com/i/status/2051943305517146490
Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Laraba, 6 ga watan Mayu na shekarar 2026 ya kama ne akan Naira ₦1,362.
Farashin dala kuwa a kasuwar bayan fage ya kamane akan Naira ₦1,382 akan kowace dala a garuruwan Kano, Abuja da Lagos.
An ga 'yan wasan Arsenal na ta tsalle suna murna da kaiwa wasan karshe na gasar Championships League.
A yaune suka kai wasan na karshe bayan cin Atletico Madrid da 1-0.
Rahotanni sun ce sun kai shekaru 20 rabonsu da kaiwa wasan karshe na Champions League din.
https://twitter.com/i/status/2051772372621971734
Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Yayi kira ga 'yan Najeriya da su gaggauta zuwa su yi rijista da jam'iyyar NDC.
Kwankwaso ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace an kusa kulke yin Rijistar.
Hakan na faruwane bayan da Kwankwaso ya koma jam'iyyar ta NDC daga ADC
https://twitter.com/i/status/2051755836192469479
CIKAKKEN BAYANI
Matashi da ya tarwatsa rayuwar yarinyar nan sunansa Muhammad Hassan (Bossman) lambar wayansa 08185**7448 dan jihar Kano ne, ban fitar da cikakken nambar wayansa ba da kuma anguwar da yake a Kano saboda dalilai na bincike
Ita kuma yarinyar a jihar Kaduna take, ba zan fadi cikakken sunanta da anguwarsa ba saboda kiyaye mutuncinta da kuma anguwarsu
Bossman ya hadu da yarinyar ta sanadin media, ya fara nemanta da sunan soyayya, ya yaudareta da cewa zai aureta, ya bita Kaduna ya kama Hotel ya fara rabata da budurcinta
Shine mutum na farko da ya fara zina da ita, wannan bidiyo na tsiraci dake yaduwa ya kai shekara guda da yinsa, bayan ya gama |a|ata rayuwar yarinyar sai yace gaskiya shi ba zai iya aurenta ba
Shikenan ta watsar da shi, ta samu wani zai aureta, da wa...