Friday, July 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

An gano Sanatan da ya mallaki wannan gidan dake ta daukar hankula a kafafen sada zumunta

An gano Sanatan da ya mallaki wannan gidan dake ta daukar hankula a kafafen sada zumunta

Duk Labarai
Wannan gidan yayi ta daukar Hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka wallafashi da cewa, na wani sanatan Najeriya inda mutane ke ta cewa ina ya samu kudin gina gidan? Rahotanni sun ce gidan na sanata Kenneth Eze Emeka ne wanda ya fito daga jihar Ebonyi. Kuma a shekarar 2023 ne ya fara zama sanata. Kamin wannan matsayi yana shugaban karamar hukuma ne, da yawa dai sun rika tambayar ina ya samu kudin gina wannan gida. https://twitter.com/i/status/2072413139178557539
Yawan wadanda ke dauke da cutar Kanjamau a Najeriya daga kowace jiha

Yawan wadanda ke dauke da cutar Kanjamau a Najeriya daga kowace jiha

Duk Labarai
Numbers of patients currently on treatment for HIV in Nigeria as at June 30, 2026 Benue: 191,756 ⁠Akwa Ibom: 159,262 ⁠Lagos: 137,046 ⁠Rivers: 88,560 ⁠Nasarawa: 66,283 ⁠FCT: 61,105 ⁠Kaduna: 58,457 ⁠Cross River: 58,046 ⁠Enugu: 55,637 ⁠⁠Anambra: 53,417 ⁠Delta: 52,731 ⁠Taraba: 51,462 ⁠Abia: 49,417 ⁠Imo: 47,773 ⁠Plateau: 44,228 ⁠Kano: 42,097 ⁠Adamawa: 41,290 ⁠Kogi: 37,278 ⁠Oyo: 32,925 ⁠Niger: 31,402 ⁠Ogun: 31,260 ⁠Bauchi: 29,297 ⁠Edo: 29,529 ⁠Gombe: 28,957 ⁠Osun: 24,972 ⁠Borno: 24,277 ⁠Ondo: 22,225 ⁠Kebbi: 20,706 ⁠Bayelsa: 18,889 ⁠Katsina: 18,619 ⁠⁠Kwara: 15,252 ⁠Ebonyi: 15,185 ⁠Jigawa: 14,235 ⁠Zamfara: 13,759 ⁠⁠Ekiti: 12,314 ⁠Sokoto: 11,933 ⁠Yobe: 10,247 Total: 1.70m...
Kalli Bidiyon: Kuna son ku batani, sai daukar hoton Zarmalulun kuke kuna aikomin>>Inji Me bakin Kyss

Kalli Bidiyon: Kuna son ku batani, sai daukar hoton Zarmalulun kuke kuna aikomin>>Inji Me bakin Kyss

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Me bakin Kyss ta bayyana fushinta kan mazan dake daukar hoton gabansu suna aika mata. Tace ta saka lambar wayartane dan kasuwanci amma mutane sai so suke su lalatata. Tace zata kafe hotunan zarmalulun mutane kowa ya je ya duba nasa. https://www.tiktok.com/@mebakinkiss2/video/7656901149207203090?_r=1&_t=ZS-97fTv4JDl1I
Kalli Bidiyon da Duminsa: Itama Momi Gombe tawa Malamin da yace mata da kudin fasikanci ta gina masallacinta raddi me zafi

Kalli Bidiyon da Duminsa: Itama Momi Gombe tawa Malamin da yace mata da kudin fasikanci ta gina masallacinta raddi me zafi

Duk Labarai
A yayin da Abokiyar aikinta Khadija MaiNumfashi tace zata dauki mataki akan malamin da yace mata ta gina masallaci da kudin Fasikanci, Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ita ta masa martani. A martanin Momi tace shi wannan malami bashi da wata Hujja da ta tabbatar cewa ita fasika ce kuma ko da kotu zata kaishi ba zai iya kawo Hujja ba. Momi Gombe tace amma ta barshi da Allah idan Kazafi ya mata, tana rokon Allah ya bi mata hakkinta. https://www.tiktok.com/@momee_gombe_real/photo/7657450326689205525?_r=1&_t=ZS-97fQVw33vq1
Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Duk Labarai
Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau Laraba, 1 ga watan Yuli shekarar 2026 ya farane akan Naira ₦1,380.17 akan kowace dala. A farashin kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, da Lagos da Fatakwal kuwa, farashin dalar ya farane daga Naira ₦1,390 zuwa Naira 1,400, ya danganta da mutum saye ko sayarwa zai yi.
Kalli Bidiyon cikakken bayani: Shin da gaske Sister Zerah ta rigamu gidan gaskiya?

Kalli Bidiyon cikakken bayani: Shin da gaske Sister Zerah ta rigamu gidan gaskiya?

Duk Labarai
Rahotanni nata yawo cewa, Tauraruwar Tiktok 'yar Shi'a, Sister Zerah ta rigamu gidan gaskiya. Saidai wasu na kusa da ita sun fita suna bayyana ainahin abinda ya faru. Sun bayyana cewa hadarin motane ya rutsa da ita ta suma. Shine aka samu yayi posting a Tiktok account dinta cewa ta rasu. https://www.tiktok.com/@adamsybackup4/video/7657273975285828884?_r=1&_t=ZS-97fFAUscL9M