Friday, July 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon cikakken bayani: Shin da gaske Sister Zerah ta rigamu gidan gaskiya?

Kalli Bidiyon cikakken bayani: Shin da gaske Sister Zerah ta rigamu gidan gaskiya?

Duk Labarai
Rahotanni nata yawo cewa, Tauraruwar Tiktok 'yar Shi'a, Sister Zerah ta rigamu gidan gaskiya. Saidai wasu na kusa da ita sun fita suna bayyana ainahin abinda ya faru. Sun bayyana cewa hadarin motane ya rutsa da ita ta suma. Shine aka samu yayi posting a Tiktok account dinta cewa ta rasu. https://www.tiktok.com/@adamsybackup4/video/7657273975285828884?_r=1&_t=ZS-97fFAUscL9M
Kalli Bidiyon: Na janye kalamaina, zan dawo in ci gaba da karantarwa a Masallacin ATBU>>Inji Farfesa Isa Yelwa

Kalli Bidiyon: Na janye kalamaina, zan dawo in ci gaba da karantarwa a Masallacin ATBU>>Inji Farfesa Isa Yelwa

Duk Labarai
Malamin addinin Islama, Farfesa, Mansir Isa Yelwa ya bayyana cewa, a yanzu ya janye kalamansa na cewa zai daina jan limanci a masallacin ATBU. Yace ya dauki wannan mataki ne bayan da iyaye, da malamai da abokan afziki suka saka baki a lamarin. https://www.tiktok.com/@ashir_mahir/video/7657290545919741206?_r=1&_t=ZS-97fEH2e0Jog Malam a baya yace ya bar limanci a masallacin ATBU ne saboda an ce za'a warewa 'yan darika masallacin su a makarantar. Lamarin dai ya jawo cece-kuce da zazzafar Muhawara.
Muna son a sako mana Malam Nasiru Ahmad El-Rufai >>Inji Ordinary President

Muna son a sako mana Malam Nasiru Ahmad El-Rufai >>Inji Ordinary President

Duk Labarai
Me Brekete Family, Ahmad Isa ya nemi a sako tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai. Ordinary President ya bayyana cewa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na daga cikin shuwagabannin da suka ragewa Arewa dake da gwabi-gwabi. Yace tabbas ya cutar da talakawa a lokacin yana gwamnan Kaduna amma duk da haka yana da amfani. https://www.tiktok.com/@sahabi_j_online/video/7657325853021424916?_r=1&_t=ZS-97fClg9IiOK
Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa Khadija MaiNumfashi tace zata nunawa Malamin da ya cewa momi Gombe Fasuka karfin kudi, Itama wani ya fito yace zai fitar da Update dinta

Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa Khadija MaiNumfashi tace zata nunawa Malamin da ya cewa momi Gombe Fasuka karfin kudi, Itama wani ya fito yace zai fitar da Update dinta

Duk Labarai
A yayin da Tauraruwar Kannywood, Khadija MaiNumfashi tace malamin da yacewa Momi Gombe Fasika ya fito ya janye kalamansa ko su nuna masa karfin kudi. Wani ya fito yace Khadija ta janye kalamanta akan malaminsu ko itama su tona mata asiri kan abinda ta taba yi a Kwanar Dangora. Yace idan suka fitar da Update dinta, saboda kunya ba zata sake kafawa kanta Kyamara ba. https://www.tiktok.com/@sarki.30/video/7657159772415741192?_r=1&_t=ZS-97fB0yyJZI2
Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Gwajin Kwayoyin Halitta suka hana wasu masoya da suka kwashe shekaru 6 suna soyayya aure

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Gwajin Kwayoyin Halitta suka hana wasu masoya da suka kwashe shekaru 6 suna soyayya aure

Duk Labarai
Wannan wasu ma'aurata ne da akawa gwajin Kwayoyin halitta na Genotype wanda basu zo daidai da juna ba. Shekarar su 6 suna soyayya, amma yanzu dole su rabu. Sun dauki hankula a kafafen sadarwa inda aka gansu suna kukan bankwana. https://www.tiktok.com/@haidar_zamanee/video/7657186104365403405?_r=1&_t=ZS-97f6V2lqihU
Kalli Bidiyon: Kwana daya bayan da tace ta daina girgiza Nònuwa da Dùwàwù, Me bakin Kyss ta saki sabon Bidiyo tana gizgizasu

Kalli Bidiyon: Kwana daya bayan da tace ta daina girgiza Nònuwa da Dùwàwù, Me bakin Kyss ta saki sabon Bidiyo tana gizgizasu

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok da aka fi sani da me bakin Kiss ta fito da safiyar jiya hadda kuka tace ta daina girgiza nonuwa da duwawu. Tace ta koma ga Allah tana neman tuba. Tace dalili shine aure zata yi. Saidai da safiyar yau kuma an ga ta saki sabon Bidiyo tana rausayawa. https://www.tiktok.com/@mebakinkiss2/video/7656901716562005266?_r=1&_t=ZS-97dqo7sMMQW
Kalli Bidiyon: Tauraron Tiktok, Farouk Abuja ya bayyana cewa Budurwarsa da aka baiwa wani zai aureta ta yi mai kyss na mintuna 5

Kalli Bidiyon: Tauraron Tiktok, Farouk Abuja ya bayyana cewa Budurwarsa da aka baiwa wani zai aureta ta yi mai kyss na mintuna 5

Duk Labarai
Tauraron Tiktok me suna Frouk Abuja ya bayyana cewa, Budurwarsa da aka baiwa wani zata aura na son ta caja masa kai Yace a haduwar da suka yi ta karshe mintuna 5 ta yi tana masa kiss. Yace suna soyayya amma sai ta ce masa wani dan uwanta ya zo yana nemamta har ya kai kudin gaisuwa amma bata sonsa. Yace da ya ji haka yace to baro zai dauki mataki dan ganin ba'a mata auren dole ba. Yace amma kwatsam sai ga matana ta fito wai tana gayawa mutane cewa wai yace ba zai barta ta yi aure ba. Yace itace ke binsa ba shi ke binta ba dan haka karya take masa. https://www.tiktok.com/@faruq_abuja_back_up/video/7656771436270456084?_r=1&_t=ZS-97dpcCeQeof