Kalli Bidiyon: Malamin da ya ce Momi Gombe da kudin Fasikanci ta gina masallaci, ya sassauta lafazi bayan da Khadija MaiNumfashi tace zata dauki mataki akansa
Malaminnan da ya bayyana cewa, Momi Gombe da kudin Fasikanci ta gina Masallaci a yanzu ya sassauta Lafazinsa.
A baya dai kun ji cewa, Abokiyar sana'ar Momi Gombe, Khadija MaiNumfashi tace malamin ya fito ya janye kalamansa ko su dauki mataki akansa.
Saidai a yanzu, Malamin yace, Idan Momi Gombe da kudin halal ta gina masallacinta to Allah zai bata lada amma idan da kudin haram ta gina bata da lada.
https://www.tiktok.com/@engr.haarun.adam.bauchi/video/7655973538406370581?_r=1&_t=ZS-97doDPXnDc5








